Abdullahi Usman

Abdullahi Usman Abdul

12/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Promis Ovet, Isyaku Sani, Kole Abba, Dan Bahaushe

12/02/2026
25/09/2024

TAKUTAHA MAULUD

18/08/2024

▶︎ •၊၊||၊|။||||။၊|။|||။|||။ 04:53

Only original phone can copy😅😅
Inkun isa kugayamim Mai nace🤣🤣🤣

Alhamdulillah ala kullu halin
03/08/2024

Alhamdulillah ala kullu halin

Yayin da 'yan Najeriya ke shirin fara zanga-zangar gama-gari, tun daga yau Alhamis, 1 ga watan Agusta, domin jawo hankal...
01/08/2024

Yayin da 'yan Najeriya ke shirin fara zanga-zangar gama-gari, tun daga yau Alhamis, 1 ga watan Agusta, domin jawo hankali game da karuwar matsin rayuwa ta fuskar tattalin arziki da zamantakewa da jama'ar kasar da dama ke fama da su, mun duba shirye-shirye da matakan da aka dauka game da ita wannan zanga-zanga.

Duk da kokarin bangaren gwamnati da shugabannin al'umma da na addini da sauran masu ruwa da tsaki na lallashi da bayar da alwashi, har ma da tabbaci na bin matakan shawo kan matsalolin tsadar rayuwa, domin dakatar da zanga-zangar kwana goma da ake shirin fara gudanarwa a duk fadin Najeriya daga yau, da alamu wadanda s**a shirya wannan zanga-zanga suna nan kan bakansu.

Barista Solomon Dalong, tsohon ministan matasa da wasanni, kuma shugaban gamayyar ƙungiyoyin da ke cikin zanga-zangar a yankin arewacin Najeriya ya ce zanga-zanga na nan daram,"bisa ga tsari za a kai kwana goma ana yi, kafin a sake tsara yadda za a ci gaba, domin zanga-zangar nan ita ce yaren da gwamnati ke ji kawai".

"Da safiyar nan za a tada zanga-zangar nuna rashin gamsuwa kan yadda ake mukar mutane a Najeriya, wadda ta haifar da yunwa da talauci da rashin tsaro a ƙasar."

Choose your own options
29/02/2024

Choose your own options

(مُحَمّد٘ ﷺ)💟💔💗💞💝💖💜💛💚💛
21/02/2024

(مُحَمّد٘ ﷺ)
💟💔💗💞💝💖💜💛💚💛

Address

Tudun Wada

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349064445227

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abdullahi Usman:

Shortcuts

Share

Category