Madarasatul Uthman Bn Affan Magama

Madarasatul Uthman Bn Affan Magama Makarantace da aka kafata domin koyar da yara karatuttukan da s**a shafi addini, tare da ɗora akan tarbiyya ta adininin musulunsa, saboda goben alummar mu..

DARUSSAN DA MUKE KOYAR DA DALIBAI:
1-Qur’ani
2-Hadisi
3-Tauhida
4-Huruf
DS.

04/10/2025
GARE KU IYAYE!ku sani wajibine kula da ilinim iyaiyanku game da tarbiyarsu domin abun tambayane agareku ranar alqiyama. ...
29/09/2025

GARE KU IYAYE!

ku sani wajibine kula da ilinim iyaiyanku game da tarbiyarsu domin abun tambayane agareku ranar alqiyama.

Zamu muku rubutu na musamman akan hakan (Insha Allah)

23/09/2025

QIRA’A

Daga bakin alaramma Isma’il Tilde..

20/09/2025

یَقُولُونَ بِأَلۡسِنَتِهِم مَّا لَیۡسَ فِی ......

Akarasa mana wannan ayar

18/09/2025

Assalamu alaikum!

BARKA DA ZUWA

Maza da mata muna muku fatan alkhairi da dacewa duniya da Lahira.

Which surah is this???
17/09/2025

Which surah is this???

Address

Toro

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Uthman Bn Affan Magama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category