12/10/2022
Masha Allah 🙏 ankaddamar da littafin bada kariya ga janibin annabi s,a,w 🌹 Wanda shek yaqub Adam sahibil raddi yawallfa daya dagacikin daliban shahararren shehin malamin islama shek Dr abduljabbar 🌹Domi raddi ga jalo jalingo a masallacin ashabul kahafi a bauchi anguwan kandahar a masallacin sheikh Dan Azumi musa tafawa balewa...
Süfï