MALAM SANI MUSA STK

MALAM SANI MUSA STK Wannan page mai Albarka yana kawo Karatuttukan malam Sani Musa.wanda malam yake gabatarwa ranar Laraba da kuma juma'a duk bayan magariba In Sha Allah

05/08/2023

Malam Ibrahim Khaleel 🙏

19/07/2023
03/03/2023

Assalamu Alaikum....
Dftn yan uwa musulmi kowa da kowa na cikin koshin lafiya....
Kamar yadda aka saba karatuttuka na ranar Laraba da Juma'a, Ranar Laraba bamu gabatar da karatu ba, haka yau ma Juma'a baza mu gabatar da karatu ba saboda wasu yan uzurori.....
Allah yasa mudace

26/12/2022

Aslm.....
Yan uwa musulmi barka da war haka,kada ku manta wannan page mai albarka zai baka/ki damar sauraron da Kuma ganin LIVE na karatuttukan malam wanda yake gabatarwa a ranar Laraba da Juma'a..... please like our page and share it to others

25/12/2022

Aslm......
Wannan page mai suna a sama zai baka dama wajen ganin LIVE na karatun Malam Sani Musa STK.
Da wannan nake jan hankalin masu so su kasance da malam kai tsaye suyi like na wannan page Din....nan gaba kadan zamu zo muku da details din litattafan da zaku samu,mungode

Address

Jibwis Stk
Sule Tankarka

Opening Hours

Wednesday 06:00 - 19:15
Friday 06:00 - 19:15

Telephone

+2347031020226

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MALAM SANI MUSA STK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to MALAM SANI MUSA STK:

Shortcuts

Share