Salatin Annabi Saw 10

Salatin Annabi  Saw 10 اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وسلم. 1×10 ten times for each goodness.
1.إحسان إلى عشر ضعف أمثالها وسبع معة ضعف وعضعافا كثيرة بحسب إخلاص.

07/09/2026

"Ko da ’yan kabilata (Ibo) sun kashe ni yau, Musulunci zai ci gaba da isa ga kowane gida a ƙasar Ibo. Wannan alkawarin Allah ne.”
— Mazi Haruna Ifeanyi Nwaeze, wani ɗan asalin Ibo kuma Musulmi

A cewar Mazi Haruna Ifeanyi Nwaeze, ko da kuwa an kashe shi saboda ƙoƙarinsa na yaɗa saƙon Musulunci, ya yi imanin cewa Musulunci zai ci gaba da yaɗuwa har ya isa ga gidaje a yankunan ƙasar Ibo, yana mai danganta hakan da alkawarin Allah.

07/09/2026

Duk malantar malami inhar yataɓa darajar Annabi S. A. W. W. to shi jahilina, takkwali a wurina,
Kuma duk jahilcin jahili in har ya darajjanta annabi S. A. W. W. Masoyinana,
Ya Allah kasheda bamu tare da masu adawa da Annabi S. A. W. W. da mahaifanai da ahalin gidanai masu tsarki kowaye,
Ya Allah kayimuna maganin lakurawa.

07/09/2026

Ya Allah kayimuna maganin maƙiya manzo Allah S. A. W. W su lukuwa d.s,
Ya Allah kasheda bamu tare da lukuwa da duk mai fahimta irin ta lukuwa.

05/07/2026
09/02/2026

💫 : RAHOTO, tana da makaman linzami masu saurin gaske (hypersonic) guda dubu uku (3,000) wanda s**a kasance a shirye!

Iran ta yi wa jirgin ruwan yaki na karkashin ruwa na Amurka 🇺🇸 kalubale kai tsaye, ta hanyar nuna masa alama daga karkashin ruwa! 🇮🇷

–Khet*Niahu ba sa samun barci, kuma Trump yana da Nayuikan damuwa a goshinsa! ©

09/02/2026
07/02/2026
07/02/2026

| Iranian Navy:🇮🇷🇮🇷
Iran has successfully tested the stealth Abu Mahdi submarine missile with a range of 2,600 km.

Nazari akan wannan abun ammafa ga masu hankali.
07/02/2026

Nazari akan wannan abun ammafa ga masu hankali.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salatin Annabi Saw 10 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Salatin Annabi Saw 10:

Shortcuts

Share

Category