NURUL HUDA Academy sokoto

NURUL HUDA Academy sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NURUL HUDA Academy sokoto, School, Sokoto.

21/07/2026
21/07/2026
13/07/2026

Koyon Larabci 1

12/07/2026

Alhamdulillah, muna godiya ga Allah 🤍

Wannan wata babbar nasara ce a fagen haddar Alƙur’ani mai girma 📖✨

A cikin watanni uku da makonni biyu kacal, ɗalibanmu sun samu nasarar haddace hizbi biyu, daga Suratul Naba’i zuwa Suratun Nas.

Muna roƙon Allah Ya sanya Alƙur’ani ya zama hasken zukatansu, Ya ƙara musu ƙarfi da himma wajen ci gaba da haddace Littafinsa mai girma.

Allah Ya saka wa malamansu da iyayensu da alheri, Ya albarkaci wannan ƙoƙari. 🤲

Nurul Huda Academy Sokoto — Sashen Tahfiz

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NURUL HUDA Academy sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category