16/08/2026
Assalamu Alaikum wa rahmatullah
Muna sanar da iyayen yara cewa a yau Lahadi 16/8/2026 muna dawo hutun makaranta bangaren Mutaqaddimun ( Sabkakki) sauran yara kuma Zasu dawo Ranar laraba 19/8/2026. Allah yayi mana jagora