Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto

  • Home
  • Nigeria
  • Sokoto
  • Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto

Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto institute for Islamic teaching and research

08/02/2026

Public announcement 🗣️🔊
fans

08/07/2025

ALHAMDULILLAH waɗannan sune waɗan da Allah Subhanahu wata'ala ya albarkata da Hardace Alqur'ani mai girma.
Allah yasa ayi aiki da Abinda anka karanta ya bada Ikhlasi 🤲
Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto

05/07/2025
Please accept our invitation Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto Zakariyya Muham...
29/06/2025

Please accept our invitation Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto
Zakariyya Muhammad Mukhtar
Ibrahim Umar Aliyu
Haruna Muhammad Koko
Jidda Yusuf

Accept this as formal🙏Ibrahim Umar AliyuUsama Muhammad AlmajeerMadrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nak...
24/06/2025

Accept this as formal🙏
Ibrahim Umar Aliyu
Usama Muhammad Almajeer
Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto
Zakariyya Muhammad Mukhtar

Aslmlkm wrhmtlh Amadadin hukumar wannan mkrnt mai albarka na sanar da ilahirin dalibban ilimi da Kuma shuwagabannin maka...
16/02/2025

Aslmlkm wrhmtlh
Amadadin hukumar wannan mkrnt mai albarka na sanar da ilahirin dalibban ilimi da Kuma shuwagabannin makarantu cewa yau Assabar 15/02/2025 an fara sayar da form na RAMADAN DAURAH Kamar yadda aka saba Wanda wannan shine karo na goma.
Domin neman Karin bayani za a iya zuwa harabar makarantar mai kilishi ko Kuma a tuntube ni ko Kuma Usama Muhammad Usama Muhammad Almajeerko Ibrahim Umar Ibrahim Umar Aliyu, Zakariyya Muhammad Mukhtar
Allah yasa mu dace.

19/04/2024

Alhamdulillahi Hutu ya Kare Gobe Assabar za'a dawo makaranta. Allah ka bamu alkhairan da ke ciki🎊

SANARWA! SANARWA!!Kwamitin shirya Daura ta watan azumi a wannan Makaranta, na sanar da Dalibbai da Shugabannin Makarantu...
09/02/2024

SANARWA! SANARWA!!
Kwamitin shirya Daura ta watan azumi a wannan Makaranta, na sanar da Dalibbai da Shugabannin Makarantu cewa Gobe Assabar 10/02/2024 za'a soma sayar da Form na wannan Shekara. a Mazaunin Makarantar Mambinas. Mungode.

Address

Nakasari, Gagi Road Sokoto
Sokoto

Telephone

+2348034280314

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Madrasatu Amiril Mu'uminina Muhammadu Bello Islamiyya Nakasarin Ardo Sokoto:

Shortcuts

Share

Category