29/05/2026
MAI GIRMA SANATA WAMAKKO, TARE DA MAIGIRMA GWAMNA, AHMAD ALIYU. SUN HALARCI, SALLAR IDIN BABBAR SALLAH TA, BANA WATAU 1447, 2026. A MASALLACIN IDI DAKE SAKKWATO, TA TARAYYAR NAJERIYA.
A Ranar Larbar da ta Gabata ne. 27/05/2026 Maigirma Sanata. Dr. Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yamman Sakkwato, Sarkin Yakin Sakkwato, Kana Wakili A Majalisar Koli ta Majalisar Hadin kan Musulmi ta Duniya Mai Mazamni A Birnin Makkah Tare da Dan sa, Mai Girma Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Ahmad Aliyu Sakkwato, PhD, FCNA, ACIT. S**a Halarci Filin Idin Dake Sakkwato Domin Haduwa da Saurn 'Yan'uwan su Musulmi Wajjan Sallar Idin Babbar Sallah, da Zuwa Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi. Domin Shaidar Bukukuwan Sallah, da Gabatarda Gaisuwar Sallah ga Mai Alfarma Sarkin Musulmi.
Muna Rokon Allah da ya Karbi Dukkan Ibadodimmu da Addu'o,immu Baki Daya, Kuma Allah ya Mai Maita Muna ta Badin Badada, Muna Cikin Koshin Lafiya da Walwala.
Jum'ah. 29/05/2026.