Sheikh Abdulkadir Jelani Abbas

Sheikh Abdulkadir Jelani Abbas Malami Mai Karantarwa || Shugaban Darikar Qadiriyya na Jihar Sokoto

22/08/2026
SANARWA !!! SANARWA !!! SANARWA !!!Ana tunatar da Dukkan 'Yan uwa Musulmi Karatun Littafin "SUNANU ABI DAWUDA" Da Littaf...
05/08/2026

SANARWA !!! SANARWA !!! SANARWA !!!

Ana tunatar da Dukkan 'Yan uwa Musulmi Karatun Littafin "SUNANU ABI DAWUDA" Da Littafin "MINANUL MANNAN" Wanda Shugaban 'Darikar Qadiriyya Na Jihar Sokoto KHALIFA IMAM ABDULKADIR JELANI ABBAS Ya ke Gabatarwa A Kowane Sati Ranar Laraba,cewa yau ma Idan Allah SWT ya yarda Za'a gudanar kamar yadda aka saba

Qadiriyyah Kofar Atiku, Sokoto

NOTE:
Lokacin Karatu Shine Bayan Sallar Magariba Zuwa Isha'i, Karatun Zai Cigaba Da Gudana A Kowane Sati Duk Ranar Larba Insha Allah.

Allah Yasa Mudace, Aameen

29/07/2026

Karatun Littafin Sunanu Abii Dawuda da Minanul Mannan.

Mai Gabatarwa:
Sheikh Abdulkadir Jelani Abbas

06/06/2026

Alhamdulillah, Mallam ya sauka lafiya. Allah yasa an yi karɓaɓɓe.

22/04/2026

JILANIN FA JILANI NE !!

Wai Kaji Jawabin Khalifa Malam Jilani Sokoto Kuwa Na Makon Jabiriyya To Idan Baka Ji Ba Ina Kiranka Kaje Ka Saurari Ilimi Da Ma'arifa Da Ladabi Da Sairi Daga Malamai Masana.

Ko Iya Jilani Maulana Khalifa Ya Samarwa Duniyar Sufanci Wallahi Anyi Arziqi, Tun Sama Da Shekaru Ashirin Khalifa Yake Fadawa Duniya A Rubuce Cewa Yana Da Wani Matashi Jilani Abdulkadir Abbas Har A Bakandamiyar Sufanci Sai Da Ya Rubuta Hakanan Wanda Bai Gane Wannan Firasar Ba Ya Nema Daga Markar Ilimin Da Malam Jilani Ya Kwarara A Taron Jabiriyya Ko A Duba Shafin KOKI TV.

13/03/2026

CETO

SANARWA !!! SANARWA !!! SANARWA !!!ZA'A RUFE TAFSEER GOBE 25, RAMADAN Ana Sanarda Dukkan 'Yan Uwa Mahalarta Tafsirin Al-...
13/03/2026

SANARWA !!! SANARWA !!! SANARWA !!!

ZA'A RUFE TAFSEER GOBE 25, RAMADAN

Ana Sanarda Dukkan 'Yan Uwa Mahalarta Tafsirin Al-qurani Mai Girma Wanda Khalifa Imam Abdulkadir Jelani Abbas Yake Gabatarwa Cewa Insha Allah Za'a Rufe Tafsiri (Khatama) A Gobe Assabar 25, Ramadan, 1447A.H / Dai-dai da 14th, March, 2026.

Qadiriyya Dake Kofar Atiku Sokoto
Karfe 9:00 - 9:45pm Na Dare.

Mai Gabatarwa:
•Khalifa Imam Abdulkadir Jelani Abbas
• Shugaban Darikar Qadiriyya Na Jihar Sokoto
• Babban Limamin Masallacin Jumu'a Na Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar !!! Dake Gagi

By Al'ameen Rufa'i Hussaini
Friday. 13, Mar, 2026
24, Ramadan, 1447Ah

12/03/2026

Hikimomin da ke cikin Shugabanci

Address

Kofar Atiku Sokoto
Sokoto

Telephone

+2348056366030

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abdulkadir Jelani Abbas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category