02/01/2023
Alhamdulillah
Allah ya kuɓutar da Ɗan uwa Yusuf Umar Kyautawa lafiya, muna matuƙar godiya da Addu'o'i ku na Alkhayri 😊
Sultan Abubakar College Old boys Association
02/01/2023
Alhamdulillah
Allah ya kuɓutar da Ɗan uwa Yusuf Umar Kyautawa lafiya, muna matuƙar godiya da Addu'o'i ku na Alkhayri 😊
29/12/2022
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
ƴan uwa Musulmi Dan ALLAH muna baran Addu'ar ku, ALLAH ya kuɓutar da Ɗan uwan mu, Abokin karatun mu Mal. Yusuf Umar Kyautawa (Baba class rep. 'C' class 2008) Lafiya a cikin Aminci (da sauran ƴan uwa musulmi baki ɗaya da suke a mugun Hannu)
A daren ShekaranJiya masu Garkuwa da Mutane suk shiga cikin Gidanshi s**ayi Garkuwa da shi 😭
Allah Katsare shi daga dukkan aibin su, Allah Ka kuɓutar mana da shi Cikin Aminci, Allah ka yi mana maganin duk wani Azzalumi 🤲🏻
15/07/2021
RE-UNION! RE-UNION!! RE-UNION!!! 💃🏻🕺🏻
Assalamu alaykum wa RahmatulLah
Haƙiƙa sada zumunci na ɗaya daga cikin manyan Gimshiƙan ayyukan dake janyowa mutum Rahamar Allah (SWA)
Muna farincikin gayyatar ka Bukin Cika Shekara Goma Sha Ukku (13th anniversary Re-union) da kammala SAC wanda SACOBA 2008 muka shirya.
Rana: Assabar 24/7/2021
Lokaci: 10:00am da Izinin Allah
Wuri: SAC
Allah ya bada ikon zuwa tare da sanar da wasu Ameen.
___________________
SACOBA 08 P.R.O
08/08/2020
SACOBA 2008 General meeting summary!!!
✍By: RN, Engr. Muhammad Kasim Abdullahi
SACOBA 08 Secretary
On behalf of the SACOBA 08 executives, I wish to thank you all for making this year’s general meeting a memorable one and I pray you all arrived home safely.
It is the first time since the establishment of this great association that we witnessed having 62 members attending the meeting making it a record so far.
So many things were discussed at this year’s general meeting which include:
1. Membership registration
For the first time, SACOBA 2008 has a membership register that all members MUST now have to pay a registration fee of ₦50 and fill in their details to be use for the process of acquiring the association ID card.
2. Sources of income:
After so much deliberation and insightful thinking from a cross section of some members on ways in which the association will generate funds/income. It was unanimously agreed that a donation of ₦200 will be satisfactory to run and execute some vital projects by SACOBA 2008 in the nearest future.
This donation is monthly but it is agreed a member can donate for the whole year if he wish to do so. This is to reduce the stress of transferring the money each month and also to reduce bank charges.
3. Sacoba 2008 bank Account
I am very pleased /happy to announce to you that, the SACOBA 2008 bank Account is ready and very soon we will share the account number with you Insha Allah.
In the same vein, as shown during the meeting, the SACOBA 2008 certificate of registration, Logo and Letterhead are all ready.
Finally, May Allah continues to unite, guide, protect and up lift us all toward achieving the set objectives of this association and May He bless us all. Ameen
Thank You All!
_________________________
Al-Hussayn Abdullahi Al-Hassan
SACOBA 08 PRO
Announcer!
3rd August, 2020
10/07/2020
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
A madadin daukacin Ilahirin 'ya'yan wanan Kingiya mai suna a sama, Muna farin cikin Gayyatar ka izuwa Gagarumin Daurin Auren daya daga cikin mu Mal. SIRAJO HARANDE BODINGA wanda za'ayi kamar Haka: 👇🏻👇🏻👇🏻
04/08/2019
YES, I STRONGLY AGREE WE CAN 💪
YOU ARE INVITED SO PLEASE INFORMED OTHERS PLEASE 👍
23/07/2019
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
A madadin daukacin Ilahirin 'ya'yan wanan Kingiya mai suna a sama, Muna farin cikin Gayyatar ka izuwa Gagarumin Daurin Auren daya daga cikin mu Mal. YUSHA'U ABUBAKAR SAHABI wanda za'ayi kamar Haka:
13/06/2019
SACOBA (2008 CHAPTER) OLD BOYS MEETING
04/10/1400 / 08/06/2019
A ranar Assabar *(Sallah da kwana 4)* zaman mu na Karshen Shekara ya samu gudana a bisa Qaddarar Allah yadda ya so a daidai lokacin da ya so (Alhamdulillah)
Mal. @Mal Rufa'i Ladan shine ya bude taro da Addu'a.
A gurin taron mun samu Tattaunawa akan Muhiman abubuwa guda 4. Wadanda s**a hada da; *Sabunta Jagororin wanan Kungiya, Tabbatar da Buda Asusun Qungiya, Halartar Taro (Meeting) akan lokaci, da kuma Waiwaye akan abubuwan da aka Tattauna a baya.*
A lokacin gudanar da zaman *Jajartatun 'ya'yan Kungiyar* sun nuna bukatar su akan a tsaya akan Maudu'in dake magana akan *Sabunta Jagororin Kungiya* ma'ana dai (Election of new Exco) a Turance.
Qorafin ya samu karbuwa inda Tattaunawar da Shawarwari s**a koma kacokan akan ZABEN.
An nada Tsofafin Jagorori a matsayin wadanda zasu gudanar da *Sahihen Zabe* domin cigaba da Bunkusa Kungiyar, tare da Ayyana lokacin gudanar da zaben izuwa *BABBAR SALLAH MAI ZUWA TA LAYYA*.
Ciyeciye, Lashe-Lashe, Shaye-Shaye, harma da Tande-Tande sun gudana kamar yadda Al'adar zaman ta tanada.
Kafin a rufe taron da Addu'a, Jagororin Rikon kwaryar da s**a hada da Mal. @Zahara Mainiyo (Ma'aji) , Mal. @Fadalu SAC (PRO), Mal. Abubakar (Sakatare), da kuma Abdullahi sun dauki Alkawalin zama a washe garin zaman 05/10/1440 / 09/06/2019 domin tattauna da Tsara yadda zaben zaya kasance.
An rufe taro da Addu'a daga bisani kuma Cameras s**a fara Aiki 📸📸📸
10/06/2019
TARON SACOBA OLD BOYS KARO NA BAKWAI (7) KENAN DA YA GUDANA A 04 - 10 - 1440 / 08 - 06 - 2019
Assalamu Alaykum wa Rahmatullah wa Barakatuh.
📢🤝GENERAL MEETING 🤝📢 The Sultan Abubakar college old Boys sokt. (SACOBA) 2008 Chapter are invited all the candidate for the general meeting after sallah celebrated. Venue: SAC skt Date: Tue 5, September 2017 Time: 12:00@m Come you come all saying by Falalu Muhammad PRO
17/04/2017