compell: (kampel)
dole, tilastawa
::;;::::::::::::::::::::::":::::
can compell me to give him my money, he is sly old devil. #
babu abinda zai tilastani in bashi
kudina, ba karamin tsohon macuci bane.
Koyon turanci a saukake
Wannam page an kafa shine domin koyar da "yan uwa yaren English a sauqaqe
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Lantana Musa, Maryam Muhammad, Abdullahi Adamu, Safiya Musa, Amina Hassan, Maryam Ishak, Yusuf Shehu Yusuf, Yumna Musa, Ummu Abdul, Nana Sumayyah Musa, Surayya Sunusi Sunusi Surayya, A A Umar Lawan, Aisha Ibrahim, Ammen Khadija, Rashida Shehu, Fatima Ibrahim, Ibnul Islam, Aish Aish, Ahijo Bello, Sadeeq Omahlay, Rahsma Kabir, Hafsat Abbas, Fatima Abubakar, Aminun Malam Kofar Dumi, Idris Umar, Farida Salisu, Nusaiba Chama, اءش يوسف, Menash Abdullahi Intu, Sani Sulaiman Ibb, Ammin Naseehat Muhammad, Ummi Ahmad, Fatima Muhammad Gamandi, Naziru Sulaiman, Amatullah H Nasir, Aisha Magaji, Abdulrazak Slm Nasiru, Maryam Usman Dalleje, Mairo Gayu, Ummul Suhairat
Impulsive: ( impolsiv)
zumudi
......................................
don't be impulsive in buying shoes
or else you'll regret it.
kada kadinga zumudi wajen siyan takalmi ko kayi nadama daga baya
Irony: (Ayroni)
wani nau'in karin magana da ake amfani da ita idan sakamakon abun da aka samu bashi bane abun da ake so ko ake tsammani.
***************************
Her old friend has become her family and her family has became old friends to her. what an irony.
Abokiyar ta achan baya ayanzu tazame mata yar'uwa yayinda ayanzu "yan uwanta sukuma s**a zama tamkar tsofaffin abokanta.
wannam wani irin abune.
scum: (skom)
--------------------------
1. Dan iska
2. Tarin datti akan ruwa
----)-------)---------)------)------)
People treat him like scum. mutane suna masa kallon ɗan iska🇳🇬
The gutter was covered with smelling scum. kwatar cike take da tarin datti mai wari.
tremble: (trembul)
kyarma
************
misali
******
i saw her body trembling for intense cold.
na gan jikinta yana kyarma saboda matsanancin sanyi
scallion: (skalliyon)
Albasa wacce ganyenta yake da tsayi amma ita kuma jikinta karami bata girma
juvenile:(jyuvinayl)
matasa.
----------------
Misali
------------------
juvenile court.
kotun matasa
juvenile group .
group din matasa
shabby: (shabbi)
1.a yamutse
misali
************
they took him to a shabby and dilapidated room.
sun dauke shi zuwa dakin da yake a yamutse wanda gininsa ma harya lalace
Yanda zaku dinga samun kudi a wayanku
Attention Required! | Cloudflare This website is using a security service to protect itself from online attacks. The action you just performed triggered the security solution. There are several actions that could trigger this block including submitting a certain word or phrase, a SQL command or malformed data.
SHAFINMU NA YANAR GIZO 07068808039 wannam shafin anyi shine donmin fadakarwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Address
Miyyetti Allah Sokoto
Sokoto