03/06/2026
Duk rayuwarku ta ƙare a jima'i da maganin ƙarfin maza 🥹
Shiyasa masu siyarda maganin ƙarfin maza a nigeria sun fi masu degree yawa
cp
Facebook: Bilal Umar Assalafy Instagram: bilal_tex_ng
قل لن يصيبنا الا ما كتب الله لنا هو مولانا
03/06/2026
Duk rayuwarku ta ƙare a jima'i da maganin ƙarfin maza 🥹
Shiyasa masu siyarda maganin ƙarfin maza a nigeria sun fi masu degree yawa
cp
01/06/2026
Idan a ƙasashen waje ne, sai kamfanin wannan motar ya biya Ahmad XM diyyar wannan motar
Tashin wuta batare da dalili ba a irin wannan motar alfarma wacce farashinta ya haura 300 million.
Kuzo ku saye naku a B.TEX Gidan sauki da Inganci
fans
19/05/2026
Idan kaje Islamiyyah, sama da budurwa 300 bayan shekara ɗaya zuwa biyu duk sunyi aure
Amma budurwa a social media tana bayyana tsiraici, sama da shekaru biyar babu wanda yafuto ya nemi aurenta
🧏🏼♀️🧏🏼♀️🧏🏼♀️
Kamun kai yana janyo mijin aure👍
Bayyana tsiraici yana janyo yan iskan samari mazinata. 🙅♂️
fans@top fans
A winner is a loser who tried more than one time 🧏♂️
16/05/2026
Kafin kayi aure ka tambayi kanka "Shin kanada
abunda zaka ciyarda mace, ka dauki nauyin gida a kowace rana? ko kuwa burin zama ango ne na kwana daya ke rufe maka ido?"
Aure ba fagen wasa bane, daukar nauyi ne mai matukar wahala. Ku tambaye magidanta acikin maza
fans
15/05/2026
Acikin wannan kwandon, akwai magungunan cutuka har guda 100 inji wani mai tallar maganin gargajiya🤣🤔
15/05/2026
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto For Governor 👏😁
15/05/2026
Hoto na farko a shekarar 2022
Hoto na biyu a shekarar 2026
A rayuwa ko ba mutuwa akwai jarrabawa 🥹
Jarumar fina-finan hausa kenan Maryam Yahaya wacce Allah yayiwa jarrabawar rashin lafiya mai tsanani
Allah ta'ala ya ƙara baki lafiya da sauran al'umma baki ɗaya
Shiyasa ake son mutum ya kasance mai aikata alkhairi a lokacin da yake da dama, yake da lafiya, yake da arziki, da ƙuruciya kamin jarrabawarsa tazo masa.
Ya Allah kar ka jarrabemu da abunda zai taɓa imaninmu.
VELENCO 🦅
fans