Sokoto science college old boys Association 2016 chapter

Sokoto science college old boys Association 2016 chapter It's opened mainly to discuss only monthly things regarding the association.

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!Alhaji Ahmad Muhammad Bello (Former junior Principal STC)  lokaci yayi. Muna rokon Al...
17/06/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!

Alhaji Ahmad Muhammad Bello (Former junior Principal STC) lokaci yayi. Muna rokon Allah Ya gafarta masa Yayi masa Rahama Kuma Allah Ya baiwa iyalansa hakurin jure Wannan rashi.

Muna mika gaisuwar ta'aziyya ga Iyalansa, Yan uwa, Malaman STC, Tsofaffin daliban STC da sauran Al'ummar Sakkwato na rashin wannan bawan Allah.

Ibrahim Abokii
President
SSCOBA-016

Masha Allah Alhamdulillah! On behalf of the SSCOBA-016, I wish to write and congratulate our friend Yahaya Sani Tureta o...
09/06/2024

Masha Allah Alhamdulillah!

On behalf of the SSCOBA-016, I wish to write and congratulate our friend Yahaya Sani Tureta on his successful wedding ceremony.

May Allah shower His Blessings, Love and Affection on their union. May He (The Almighty) restore peace and understanding in their heart as well as their house, Ameen.

Accept our warmest Congratulations!

Ibrahim Abokii
President
SSCOBA-016

Amadadin wannan Kungiya mai albarka ta SSCOBA-016 muna gayyatar dukkanin abokanan karatu da s**a kare wannan makarantar ...
29/05/2024

Amadadin wannan Kungiya mai albarka ta SSCOBA-016 muna gayyatar dukkanin abokanan karatu da s**a kare wannan makarantar ta STC a shekarar 2016.

Masha Allah Alhamdulillah!Munsamu halarta daurin auren dan uwammu Nura Mamman wanda anka gabatar a jiya Assabar 04/11/20...
05/11/2023

Masha Allah Alhamdulillah!

Munsamu halarta daurin auren dan uwammu Nura Mamman wanda anka gabatar a jiya Assabar 04/11/2023 a garin Bodinga.
Muna rokon Allah ya sanyawa wannan auren albarka.

This is to inform all the bonafide members of Sokoto Science College Old Boys Association 2016 Chapter that this year's ...
25/06/2023

This is to inform all the bonafide members of Sokoto Science College Old Boys Association 2016 Chapter that this year's congress meeting will in shaa Allah commence on Saturday 8th July, 2023.

Venue: STC
Time: 11:00am

Signed by,
Ibrahim Umar
President

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!SOKOTO SCIENCE COLLEGE OLD BOYS ASSOCIATION 2016 CHAPTERNa matukar farin cikin sanarda dukk...
19/07/2022

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

SOKOTO SCIENCE COLLEGE OLD BOYS ASSOCIATION 2016 CHAPTER

Na matukar farin cikin sanarda dukkanin membobinta cewa kamar yadda anka Saba gabatarda zaman general meeting bayan kowace Sallah, insha Allah general meeting dimmu na wannan Sallar zai kasance Kamar haka:

Rana: Assabar 30/7/2022.

Wuri: Cikin STC

Lokaci: 10:30 na safe.

Dan Allah Kuma muyi kokari mu sanarda sauran yan uwammu.

Allah yabada ikon zuwa, Ameen.

Mungode!

Address

Sokoto Science College, Abduahi Fodio Road Sokoto
Sokoto

Telephone

+2348136376402

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto science college old boys Association 2016 chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category