Gidan yabon annabi Muhammadu 100%

Gidan yabon annabi Muhammadu 100% Brk da zuwa wanan shafi like and share

10/08/2021

Sleeping 8 hours 😴
Facebook 5 hours📲
Whatsapp 4 hours 📲
Daure ka rubuta📝 (S.a.w)
Cikin 5 second

25/07/2021

Abin kunya🙈 ne kana Muslimi
Ace📣 Muhammadu rasulillah
Kaki bada 2 second karubuta (S.a.w) kayi share a wani group

13/07/2021

*KWANAKI MAFIYA DAU KAKA, AWAJAN ALLAH.*

*Saurara kaji👇.*
*قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:- "ما من أيام أعظم عند الله ولا أحب إليه فيهن العمل من هذه الأيام العشر، فأكثروا فيهن التحميد والتهليل والتكبير".*
[أخرجه أحمد (٥٤٤٦)].
*Manzon Allah "S A W" Ya ce:- "Babu ranaku mafiya girma da dau kaka awajan Allah, Kuma babu kwanaki dayafi son aiki acikin su, kamar wadan nan kwanaki goma "na farko zilhijja", ku yawai ta godiya da Allah acikin su da hailala da kabar bari".*
[Ahmad ya fitar da shi (5446)].

*ZILHIJJA:- 2/ 1442.*

*JULY:- 12/ 2021.*

*Allah yasa mu dace duniya da lahira.*

*UMAR MUHAMMAD "ABU ASIM".*
[07017077361]

*Ibnul jauzi Allah yayi masa rahama ya ce:- "Duk wadda yake so, kada Allah ya yanke ladan sa, bayan mutuwar sa, to ya yada ilimi".*

01/06/2021

Meku ke nema a duniya ga mafita.👉Annabi Muhammadu rasulillah. ✌Second Karubuta (s. a.w) share a group 3
👇
Like

22/05/2021

◥▓█◣۩ ஐ▚▞ஐ ۩◢▓█◤ ༒
⟣⃟⸻⚀▞༻༺▞⚀⸻⃟⟢
༒Muhammadu rasulillah ◢▓█◤༒
⟣⃟⸻⚀▞༻༺▞⚀⸻⃟⟢
༒ ◥▓█◣۩ ஐ▚▞ஐ ۩

Address

Sokoto
840

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan yabon annabi Muhammadu 100% posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Gidan yabon annabi Muhammadu 100%:

Shortcuts

Share

Category