11/10/2021
AMADADIN SHUWAGABANNI DA MEMBOBIN WANNAN KUNGIYA.
Suna Mika sakon ta'aziya zuwa ga yan uwa, iyalai da dalibban Malama Inno Makama. Akan rashin ta da muka yi.
Hakika wannan rashi ne babba a gare mu da jiha baki daya.
Wannan kungiyar na sanarda ilahirin membobinta cewa za mu je ta'aziya ga iyalanta a gidanta da ke kofar dundaye da misalin karfe 4:40 pm.
Za mu hadu a shago