NIZAMIYYA ISLAMIC COLLEGE 2024/2025 Admission. PRIMARY & JAISS. 0803 538 1755
Nizamiyya Islamic College, Ma'ahad Al-ilm, Akija Area, Sokoto
knowledge is the learner's' adornment
ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!! The management of NIZZAMIYYA ISLAMIC COLLEGE (ma'ahad Al-ilm) Akija area, sokoto.
wishes to inform the Muslim ummah that the 2023/2024 admission forms into: BOYS & GIRLS PRIMARY 1-6 BOYS &GIRLS JAIS SECONDARY are available for sale at college premisses. for more information contact: 08037158612 08034028020 07066525792
25/02/2024
20/09/2023
ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!! The management of NIZZAMIYYA ISLAMIC COLLEGE (ma'ahad Al-ilm) Akija area, sokoto.
wishes to inform the Muslim ummah that the 2022/2023 admission forms into: BOYS & GIRLS PRIMARY 1-6 BOYS &GIRLS JAIS SECONDARY are available for sale at college premisses. for more information contact: 08135585505 08037158612 08034028020
NIZAMIYYA ISLAMIC COLLEGE 2019/2020 Admission. PRIMARY & JAISS. 0803 538 1755
URGENT. We need NCE teachers to teach the following subjects. ENGLISH
MATHS
ARABIC
COMPUTER
BASIC SCIENCE
Contact:
08135585505
08037158612
08034028020
23/10/2022
HAƘƘOƘIN SAHABBAI A KAN MUSULMI
Sahabban Annabi(SAW), Allah Ya yarda da su baki ɗaya, suna da haƙƙoƙi a kan ko wane Musulmi waɗanda ya wajaba a kiyaye da su. Haƙƙoƙin sun haɗa da:
1. Son su da ƙaunar su saboda Allah da Manzonsa suna son su.
2. Imani da fifikonsu a kan sauran dukkanin al’umma.
3. Imani da fifikon Abubakar, sa’an nan Umar, sa’an nan Usman, sa’an nan Ali a bisa wannan jeri. An ruwaito daga Abdullahi binu Umar(RA) yana cewa, “Mun kasance muna faɗi, alhali Annabi yana raye, Abubakar ne ya fi, sa’an nan Umar, sa’an nan Usmanu, sa’an nan Ali. Kuma Annabi ya ji hakan amma bai hana mu ba.” [Sahihul Bukhari].
4. Kamewa ga barin ambaton tuntuɓensu da kurakuransu, da nesantar shiga shara ba shanu dangane da saɓanin da ya afku a tsakaninsu.
5. Imani da alfarmar matan Manzon Allah (SAW) dukkaninsu, tare da cewa su Uwayen Muminai ne, kamar yadda Allah Maɗaukaki ya tabbatar a cikin faɗinsa, “Annabi ne mafi cancanta ga muminai bisa ga su kansu, kuma matansa uwayensu ne.” (Suratul Ahzab: 6). Kuma a ƙudure cewa mafifitansu su ne Khadija da A’isha, Allah Ya ƙara yarda a gare su baki ɗaya.
Ɗan uwa mai karatu, waɗan nan su ne haƙƙoƙin Sahabbai waɗanda ya wajaba dukkan Musulmi su kiyaye da su.
ANNASIHA (@AnnasihaTv) / Twitter Islamic, Salafiy Online Television founded to solve all the media and publicity global challenges in the most systematic way. Most organize so far. Founded 2016
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Marafa Danbaba Road Akija Area
Sokoto