Magajin Gari model primary school Assada

Magajin Gari model primary school Assada Modern day schooling and development

Allah Ya Kara Kai Rahama Ga Babamu Kuma PTA Ciyaman Magajin Bari Model Primary School Assada Alhaji Buhari Tambuwal.
19/01/2022

Allah Ya Kara Kai Rahama Ga Babamu Kuma PTA Ciyaman Magajin Bari Model Primary School Assada
Alhaji Buhari Tambuwal.

┊┊┊⇣♡┊┊⇣♡┊⇣♡        🌹🍀🌸💐  ⇣♡               ♡```MAGAJIN GARI MODEL PRIMARY SCHOOL ASSADA```              *OLD BOYS*      ...
19/06/2021

┊┊┊⇣♡
┊┊⇣♡
┊⇣♡ 🌹🍀🌸💐
⇣♡
♡

```MAGAJIN GARI MODEL PRIMARY SCHOOL ASSADA```

*OLD BOYS*
*CLASS OF 2006*

Amadadin Tsofaffin Daliban wanan Makaranta Mai suna Asama.👆🏽
Suna Matuqar Farin Cikin Gayyatar Dukan Wani ɗalibi ɗan ajin 2000-2006 Domin Halartar

*GET TOGETHER* na 3️⃣

Tareda Ziyartar wasu daga cikin Malamai.

🔥 *Abin Lura*🔥

*Dukan wanda Allah ya h**e ma abin bayarwa komai ƙanƙantarshi a matsayin tallafi ga wanan Ƙungiya, to asusu buɗe yake domin aƙara sayen 'yan abubuwan tanɗe-tanɗe🍣 da lashe-lashe*🍗🍗😋

```Kuma ana iya bayarwa ga daya daga cikin wadanan Mutanen```

☎️☎️☎️
➊ *Lukman Bala 07062928209*
➋ *Adamu Ladan 08066623400*
➌ *Sharhabilu Abbas 07031803980*

_Wanda kuma yaji zai iya Transfer ga, Account Number._

*Account Number*

*2089256680*

*Account Name*

*Sharhabilu Abbas*

*UBA*

_*Yan uwa da dama sunyi missing na last Gathering 😕 to yanzu kam ga dama ta sake zuwa*_

....⚠ *Attention* ⚠....

Duk wani old boy haqqin sane yaɗa wanan sanarwar ga sauran ƴan uwa na lungu da saƙo

Kuma Programme din zai kasance.

*Kamar Haka*

_*Wuri*_ ```Magajin Gari Assada```

_*Rana*_ ```Assabar 24th July 2021```

_*Lokaci*_ ⏱ 8:30 AM na safe.

Allah ya bada ikon zuwa Ameeen.

❤️●☆●☆●❤️●☆●☆●❤️

وما تشاعون إلا أن يشاءالله.Wanan aike ne na Gyaran Gate da Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban wanan makaranta s**a daɗe daƙudurt...
04/04/2021

وما تشاعون إلا أن يشاءالله.

Wanan aike ne na Gyaran Gate da Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban wanan makaranta s**a daɗe daƙudurta yi, sai ynx Allah yacika nuhi.

Alhamdulillahi llazi Bi ni'imatihi Tatimmus salihaat.

The Old Boys of 2006 together with an Old Boy of 1980, in person Professor Mansur Ibrahim Sokoto. After our close meetin...
18/01/2021

The Old Boys of 2006 together with an Old Boy of 1980, in person Professor Mansur Ibrahim Sokoto.
After our close meeting أكاديمية الإمام مالك - Imam Malik Academy

12/01/2021

┊┊┊⇣♡
┊┊⇣♡
┊⇣♡ 🌹🍀🌸💐
⇣♡
♡

```MAGAJIN GARI MODEL PRIMARY SCHOOL ASSADA```

*OLD BOYS*
*CLASS OF 2006*

```The aforementioned association's members, from the Chairman down to the members happy to join Friends and family in congratulating our Father, Teacher as well as Guider; in person of Professor and Sheikh Mansur Ibrahim Sokoto.

Who was an Old Boy of the above named school too.

Who has been Awarded /Honoured with the rank of *"Professor In Hadith"* with the collection of his certificate for Membership National Institute which has the acronym of (M.N.I.)

On behalf of my humble colleagues, I wouldn't lift up my fingers from my keyboard, without wishing you Allah's Khair, Hikmah,Protection,Good Health, Long Life in the Deen of Islam and a thing that everyone Loves "Good Ending."```

Ameeen ya Hayyu ya Qayyum 🤲🏾🤲🏾🤲🏾

•┈┈┈•✿❁✿•┈┈┈•
💜💙🖤

Address

Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347031803980

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magajin Gari model primary school Assada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category