23/02/2022
We rejoice and congratulate our organisation's Deputy Co-ordinator on this achievement.
Congratulations once again!
This is a group of Dedicative,Innovative,Hardworking,Social Media activist of Sokoto Youth with different political opinions but respecting each others opinion
23/02/2022
We rejoice and congratulate our organisation's Deputy Co-ordinator on this achievement.
Congratulations once again!
01/10/2021
Naija @61
Allah Ya Bamu Zaman Lafiya Ga Kasarmu....
Kungiyar Karkashin Jagorancin shugabanta, Abubakar Muhammadu Jibo ( Abu Gbow) da sauran shugabanni sun gudanar da addu'oi da saukar Alqurani domin samun zaman lafiya ga jiharmu ta Sokoto, yankin mu na Arewa da kasarmu Najeriya a cikin bukin samun yancin kai da ankayi yau Jummu'a.
Anyi sankar Alqur'ani tare da gudanar da addu'oin na musammar domin samun waraka da abubuwan dake faruwa a jiharmu da kasa baki daya tare da yima kasa fatar alheri.
Malam Nasir Usman, limamin masallaci sultan Muhammad Maccido, Mal Usman Abubakar da Mal Mudassir Shateeman Goronyo da sauran su cikin malamai da s**a gabatar da addu'oi a harabar masallacin jummu'a na Sultan Muhammad Maccido o institute dake Sokoto.
Jami'in Hulda da jama'a Na Biyu
Rufa'i Shehu
๐๐๐
30/09/2021
PUBLIC INVITATION!
On Behalf of Executive Council under the Leadership of our Coordinator Abu Gbow and entire Members of One Big Family Initiative, we're Inviting the General Public to a Special session to commemorate Nigeria's Independence in other to seek Almighty Allah's Intervention in current Security Challenges facing our Dear State Sokoto and Nigeria at large.
Date: 1st October 2021
Venue: Sultan Macciษo Institute Jumu'at Mosque, Sokoto
Time: Immediately After Jumu'ah Prayer
Announcer
Imrana Bello Kasarawa
Director Religious Affairs,
One Big Family Initiative,
30th September, 2021.
30/09/2021
Salam, insha Allaah idan mai kowa da komai ya kaimu gobe lafiya akwai gabatar da saukar alqurani mai girma tareda rokon Allaah SWT akan kawo mana sauki musamman akan lamurran tsaro wanda ya addabi sassa daban daban na kasa baki daya da kuma cigaban al'umma baki daya.
Za'ayi wannan ne a masallacin jummu'a na Makarantar hardar alqurani mai girma da sauran nazarce nazarce ta Sarkin Musulmi Muhammad Maccido da misalin karfe ukku na rana.
Dafatar Allaah ya bamu ikon zuwa yasa ayi lafiya agama lafiya ya kuma karbi dukkan ibadun mu ya kawo mana karshen wannan matsaloli.
19/06/2021
We Are One Big Family Exco meeting
Something big is coming........
02/02/2021
ALHAMDULILLAH
Allah ya albarkaci daya daga cikin member na wannan kungiya Mal. Basheer Bala da samun diya mace.
Allah ya raya muna.
๐๐๐
27/01/2021
We all at One Big Family Initiative have the honor to invite the general public to our daughter's wedding ceremony scheduled as follows:
19/01/2021
Assalamu Alaikum
Amadadin Shugabannin da Membobin na wannan kungiya ta ONE BIG FAMILY Muna isarda sakon jajantawa ga yan kasuwar jihar sokoto na Sokoto Central Market akan Iftila'in gobarar daya faru dasu a safiyar yau.
Allah ya maidama kowa da alherin ya tsare afkuwar haka nan gaba
29/12/2020
Masha Allah
25/12/2020
Congratulations to our brother Shameem Bashar
24/10/2020
Alhamdulillah
Cikin iyawar Allah yau an nemoma Mataimakin Coordinator na wannan kungiya Khamaludeen Abubakar Lehmie mata
Allah ya sanya alheri ya nuna muna daurin aure lafiya
Amin