Masallacin bena Lectures

Masallacin bena Lectures Insha Allahu zamu dinga kawo muku karatuttukan da ake gabatarsuwa a Masallacin Marigayi Adamu Bena

16/09/2026

Assalaamu Alaikum Warahmatullaahi Wabarakaatuhu.
'Yan uwa kamar yadda wasu daga cikin mu s**a gani/s**a sani cewa za'a hwara aikin gyaran masallacin nan mai albarka (aikin ƙara inganta shi, tare da yi mishi sabon paint, pop, screeding da dai sauransu) tau Alhamdulillaahi tun jiya laraba anka hwara aikin.

Da haka ake sanar da mahalarta karatu, karatun da ake yi a masallacin ga cewa za'a tahi hutu saboda gyare-gyaren da anka hwara, inshaa Allaahu sai an gama za'a dawo a cigaba da karatun da anka saba yi. Da haka muke roƙon Allaah (SWT) ya sakawa da bawan Allaah ɗin da ya ɗauki nauyin wannan aiki da mafificin alheri ya biya shi da gidan aljanna maɗaukakiya. Allaah ya ɗaukaka musulunci da musulmai.

16/09/2026

Karatun littafin
الموطأ للإمام مالك بن أنس25
Tare Da Sheikh Shehu Muhammad Tureta
Daga Masallacin Marigayi Adamu Bena Sokoto
04/04/1448...16/9/2026

09/09/2026
02/09/2026

Karatun littafin
الموطأ للإمام مالك بن أنس32
Tare Da Sheikh Shehu Muhammad Tureta
Daga Masallacin Marigayi Adamu Bena Sokoto
12/03/1448...02/8/2026

26/08/2026

Karatun littafin
الموطأ للإمام مالك بن أنس22
Tare Da Sheikh Shehu Muhammad Tureta
Daga Masallacin Marigayi Adamu Bena Sokoto
13/03/1448...26/8/2026

25/08/2026

Karatun littafin
04 1منه‍اج الفرقة الناجية
Tare Da Mal. Sulaiman Ibrahim
Daga Masallacin Marigayi Adamu Bena Sokoto
12/3/1448...25/8/2026

20/08/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuna

Allah ya yi wa Ɗaya daga cikin dattijawan Masallacin Marigayi Adamu Bena wanda kuma yana daga cikin ƴan kwamitin Masallaci Rasuwa.

Wannan bawan Allah ya bada lokacin sa, da dukiyar sa, da ƙarfin sa wurin ganin addinin Musulunci yaci gaba.

muna miƙa ta'aziyya ga iyalan sa, yan uwa da abokan arziki cewa: أَعْظَمَ اللَّهُ أَجْرَكُمْ، وَأَحْسَنَ عَزَاءَكُمْ، وَغَفَرَ لِمَيِّتِكُمْ`

اللَّهُمَّ اغْفِرْ لَهُ وَارْحَمْهُ، وَعَافِهِ وَاعْفُ عَنْهُ، وَأَكْرِمْ نُزُلَهُ، وَوَسِّعْ مُدْخَلَهُ، وَاغْسِلْهُ بِالْمَاءِ وَالثَّلْجِ وَالْبَرَدِ، وَنَقِّهِ مِنَ الْخَطَايَا كَمَا نَقَّيْتَ الثَّوْبَ الأَبْيَضَ مِنَ الدَّنَسِ، وَأَبْدِلْهُ دَارًا خَيْرًا مِنْ دَارِهِ، وَأَهْلاً خَيْرًا مِنْ أَهْلِهِ، وَزَوْجًا خَيْرًا مِنْ زَوْجِهِ، وَأَدْخِلْهُ الْجَنَّةَ، وَأَعِذْهُ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ وَعَذَابِ النَّارِ

19/08/2026

Karatun littafin
الموطأ للإمام مالك بن أنس 21
Tare Da Sheikh Shehu Muhammad Tureta
Daga Masallacin Marigayi Adamu Bena Sokoto
06/03/1448...19/8/2026

Address

Minannata Area
Sokoto

Opening Hours

Tuesday 19:00 - 20:00
Wednesday 19:00 - 20:00

Telephone

+2349065684260

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masallacin bena Lectures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Masallacin bena Lectures:

Shortcuts

Share