Sheikh Bello Aliyu Yabo

Sheikh Bello Aliyu Yabo Asslm alkm wannan page mun budeshi ne domin kawomuku live program na karatun Sheikh Bello Aliyu Yabo

Assalamu alaikum warahmatullah wannan page mun budeshi ne domin kawomuku live programme na karatukan Shehin malaminmu Sheikh Bello Yabo Hafizahullahu

COL.ABDULMUMIN AMINU(RTD)YA ZIYARCI SHEIKH BELLO YABOCol. AbdulMumin Aminu(rtd) Tsohon Gwamnan Mulkin Soja na jihar Born...
16/09/2026

COL.ABDULMUMIN AMINU(RTD)YA ZIYARCI SHEIKH BELLO YABO

Col. AbdulMumin Aminu(rtd)
Tsohon Gwamnan Mulkin Soja na jihar Borno,ya Kawowa Sheikh Bello Yabo Ziyarar Sada Zumunci A Gidansa Dake Guiwa Low-Cost Area Sokoto,Sheikh Bello Yabo Yaji Dadin Wannan Ziyarar Kuma Ya Roki Allah Da Ya Saka Mishi Da Alkhairi,Ya Maidashi Gida Lafiya,Ya Sanya Ladar Wannan Ziyarar Cikin Mizanin Ayukkanshi Na Alkhairi.

10/09/2026

Ziyarar Sheikh Adam Muhammad(Albanin Gombe),Dr.Jamilu Aliyu Waziri Bauchi,Sheikh Jamilu Tahir Maraban Jos Kaduna Da Sauran Tawagarsu Ga Sheikh Bello Yabo A Gidansa Dake Guiwa Lowcost area,Sokoto Domin Sada Zumunchi Da Yan Uwantaka Ta Addini.
Sheikh Ya Roki Allah Ya Saka Musu Da Alkhairi Ya Sanya Ladar Ziyarar Cikin Mizanin Ayukkansu Na Alkhairi.

10/09/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Assalamu Alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuhu

Ana Sanar Da Yan uwa Daliban Ilmi cewa; Ba Za'a samu Damar Gabatar Da Karatun Tafsirin Alqur'ani Mai Girma ba Na Yau Da Kuma Attargibu Wattarhib Na Ranar Asabar Da Lahadi ba,Wanda Sheikh Bello Yabo Yake Gabatarwa Ko wane sati, saboda Wani Uzuri,Sai Dai Wani Sati In Sha Allah.

06/09/2026

*MUHADARA!!MUHADARA!!MUHADARA!!*

TARE DA:DR.JAMILU ALIYU WAZIRI BAUCHI

WURI: MASALLACIN MARKAZUS SUNNAH GUIWA LOW-COST AREA, SOKOTO

RANA:LAHADI(06-09-2026)

06/09/2026

*MUHADARA!!MUHADARA!!MUHADARA!!*

TARE DA:SHEIKH ADAM MUHAMMAD(ALBANIN GOMBE)

WURI: MASALLACIN MARKAZUS SUNNAH GUIWA LOW-COST AREA, SOKOTO

RANA:LAHADI(06-09-2026)

SANARWA!!SANARWA!!SANARWA!!Assalamu Alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuh!Ana Gayyatar jama'ar musulmi zuwa Wajen gagarumar...
05/09/2026

SANARWA!!SANARWA!!SANARWA!!

Assalamu Alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuh!

Ana Gayyatar jama'ar musulmi zuwa Wajen gagarumar Muhadarar Da za'a Gabatar Kamar Haka:

Malami Mai Gabatarwa:Sheikh Adam Muhammad(Albanin Gombe).

Rana:Gobe Lahadi(06-09-2026).

Wuri:Masallacin Markazus Sunnah,Kusa Da Gidan Sheikh Bello Yabo,Guiwa Lowcost,Sokoto.

Lokaci:Karfe 5:00pm Na yamma.

Allah Ya Bada Ikon Halarta.

29/08/2026

KARATUN LITTAFIN ATTARGIB WATTARHIB NA IMAMUL MUNZIRI RAHIMAHULLAH.
DAGA BAKIN SHEIKH BELLO YABO(29/08/2026)

27/08/2026

TAFSIR SURATUL HADID (001) DAGA BAKIN SHEIKH BELLO YABO H 27/08/2026

18/08/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Assalamu Alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuhu.

Ana Sanar Da Yan uwa Daliban Ilmi cewa;Za'a Dawo Dukkanin Karatuttukan Da Sheikh Bello Yabo Yake Gabatarwa,Bayan Hutun Da Aka Tafi Daga Yau Talata, In Sha Allah Yau Akwai Karatun Littafin Tafsirin Ibn Kathir.

Allah Ya Bada Ikon HalartašŸ™

Address

Manguro Road Guiwa Lowcost
Sokoto
52100

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Bello Aliyu Yabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Bello Aliyu Yabo:

Shortcuts

Share

Category