Ar-rayyan School For Qur'anic Memorization and Islamic Studies

Ar-rayyan School For Qur'anic Memorization and Islamic Studies This page has been opened in other to share our school activities

11/07/2025

ZIYARA AGIDAN MARAYU KARO NA BIYU👏🥰......Cikin kaddarawa ta Allah SWT yasake bamu daman kai ziyara agidan marayu dake nan sokoto bayan shekara biyu karo na biyu, domin kai musu tallafi tareda samun lokacin tattaunawa dasu domin kara debe musu kewa. Wannan Ziyarar munyi tane tareda daliban mu masu albarka. Ar-rayyan School For Qur'anic Memorization and Islamic Studies

06/08/2024
ALHAMDULILLAH!!  ALHAMDULILLAH!!ALHAMDULILLAH!!Cikin iko da iyawar Allah SWT mungudanar da Walimar yaye Dalibai 8 da s**...
31/07/2024

ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!ALHAMDULILLAH!!

Cikin iko da iyawar Allah SWT mungudanar da Walimar yaye Dalibai 8 da s**a haddace Alqur’ani maigirma tareda dalibai 75 das**a sauke shi kuma s**a haddace wani yanki acikin shi. KARO NA FARKO.

Wadda ta gudana a ranar LAHADI 22, MUHARRAM 1446AH wanda yayi dai dai da 28, JULY 2024. Tabbas babu shakka Al’umma sun nunamana soyayya da qauna da kulawa akan wannan gagarumar Walima da muka gudanar.

Muna addua Allah yasanya albarka da alkhairi aciki kuma Allah ta’ala yaci gaba da daga darajar wannan Makaranta tamu mai albarka.

31, JULY 2024
PRO

PRO✍️
Ar-rayyan School for Qur’anic Memorization and Islamic Studies
31, JULY 2024

29/07/2024

ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!
🙏🥰

ZA MU YI WALIMAR YAYE DALIBAI in sha AllahAssalamu alaikum warahmatullah Amadadin Iyayen yara da Hukumar wannan Makarant...
22/07/2024

ZA MU YI WALIMAR YAYE DALIBAI in sha Allah

Assalamu alaikum warahmatullah
Amadadin Iyayen yara da Hukumar wannan Makaranta, muna gayyatar kowa da kowa🙏🥰

PRO✍️
Ar-rayyan school for qur’anic memorization and Islamic Studies

Address

Mabera Gidan Dahala Area Sokoto
Sokoto

Telephone

+2347048386878

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ar-rayyan School For Qur'anic Memorization and Islamic Studies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category