Taskar Abu Ubaidah

Taskar Abu Ubaidah Kuyi sharing Allah ya baku lada.

Maraba da zuwa Taskar Abu Ubaidah, kasance da channel namu wanda zai amfane ku da ma yayanku wajen ilimantarwa abunda ya shafi, Huruf, Nahawu, Da Tanbihi islamiyya.

KARATUN ARABIYA CIKIN SAUKIIna masu son koyon karatun larabci tun daga huruf to wannan naku ne
08/02/2022

KARATUN ARABIYA CIKIN SAUKI
Ina masu son koyon karatun larabci tun daga huruf to wannan naku ne

Domin Sauke Manhajar Muhttps://bit.ly/3hLLmeQ

27/07/2021

Damar DA zaku yi bayani game da kafar mu idan har kun duba musamman a Youtube

https://youtu.be/W8c4UbGgYoU
06/02/2021

https://youtu.be/W8c4UbGgYoU

Domin samun wa'azuzzuka dama karatun full qur'an da wasu bidiyoyi na musamman darul arqam itace taku. 😇 SUBSCRIBE! 😘 LIKE!! ♐ SHARE!!! .......................

31/01/2021

Wannan shine sahabi da ya girgiza al'arshi da mutuwarsa

Tarihin Musulunci Domin Yara Cartoon
27/10/2020

Tarihin Musulunci Domin Yara Cartoon

] Sabon shirinmu na tarihin musulunci wadda zai rika zuwa muku duk monday da alhamis Insha Allah tare da Abu Ubaidah Domin samun wa'azuzzuka dama karatun ful...

27/10/2020

https://youtu.be/S1PkQlv9vdc

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

Ya Allah duk wanda ya tsaya ya furta  Allahumma salli ala Muhammad (S.A.W), yayi SHARE a group 5 Allah ka kare shi daga ...
06/10/2020

Ya Allah duk wanda ya tsaya ya furta Allahumma salli ala Muhammad (S.A.W), yayi SHARE a group 5 Allah ka kare shi daga wuta ka saka shi cikin ceton Annabi!!!

Takaitaccen tarihin Masihu Dajjal, fasalinsa da mutanensa harma da bayanin akan ko shi mutum ne ko aljan kuma a ina zai mut...

06/10/2020

*Lesson of the day🌹*

*CIRCUMSTANCES WHEN GHUSL _(OBLIGATORY BATH)_🛀🏽🚿 IS REQUIRED*

▪️After the discharge of semen, as a result of stimulation whether asleep or awake, (i.e. in wet dream). This state is known as “JUNUB” in Arabic. If no wetness is traced in one’s clothing, bathing is not obligatory. But, in case wetness or moistness is found without recalling any dream, ghusl becomes obligatory.

▪️After sexual in*******se (or the mere coming together of the sexual organs of the man and woman, even though there may be no actual ej*******on), ghusl is obligatory.

▪️A woman has to perform ghusl, after the menstrual period.

▪️A woman has to perform ghusl, 40 days after childbirth or after child delivery.

▪️When a disbeliever newly embraces Islam, he has to perform ghusl.

▪️When a Muslim dies, ghusl is required for him/her.

05/10/2020

*ILLOLI KO BALA'O'I GOMA NA KALLON HOTUNA KO FINAFINAN TSIRAICI*

1) Kallon blue film Na kawo LA'ANTA(TSINUWA DAGA ubangiji
2) Yana kawo bakin jini. Mutane su tsane ka/ki.
3) Yana gadar da talauci.
4) Yana jawo Rashin ciniki da rushewar kasuwa CI
5) Kallon blue film ko pictures Na haddasa Rashin Aure da Kwantai ga yammata da zawarawa.
6) Hakanan Kallon Hotunan TSIRAICI Na haddasa dakushewar kwakwalwa ، dakikanci da Rashin nasara a jarabawa
7) Kalllon blue Na jawo Rashin zaman Lafia da rabuwar aure tsakanin ma'aurata.
8) Kallon Hotunan batsa Na jawo zubewar haddar alkur'ani da dama kowane karatu .
9) Hakanan Yana Jefamutum ZUWA ga aikata zina ko madigo ko homo abinda ke haddasa Hepatitis ( Cowon anta) HIV kanjamau!!!
10) Kallon Hotunan batsa Na gadar da fushin ubangiji, nasarar makiyanka/ki akanki/ka, da SHIGA WUTAR JAHANNAMA .

MASU TURO
HOTUNA DA FINAFINAN BATSA SHEDANUN MUTANE NE WASU KUMA SHEDANUN ALJANNU NE DA SHEDAN KE AMFANI DASU DON YA RABAKA DA UBANGIJIN KA DAGA NAN ALLAH YA JANYE KARIYAR SA DA TALLAFINSA AKAN KA , SAI MIYAGUN ALJANNU, DA MAKIYA SU SAMI NASA A KANKA. YA ALLAH KA GAFAR TA MANA KA KAREMU DAGA SHARRIN MAKIRAI!

TURA WANNAN KAI MA KA SAMU LADAR CETO BAYIN ALLAH MASU RABON SHIRIYA DAGA WANNAN HANYAR HALAKA.

04/10/2020

12 TIPS TO BOOST YOUR SALAH

It just doesn’t feel the same . . . I lost it . . . How can I get it back?

Get ready for the ultimate salah-booster; a set of amazing productivity tips to enhance your prayer, give you a fresh perspective on the world of salah, and make you love your prayer like never before, inshaa’Allah!

In this week’s central ayah Allah ‘azza wa jall advises: And seek help through patience and prayer, and indeed, it is difficult except for the humbly submissive (to Allah). [Quran, 2:45]

Below are productivity tips based on a summary of the beautiful How to taste the true beauty of salah series by Mishari Al Kharraz:

1. Say Allahu akbar and throw the world behind you.

Did you ever think: why do we start our prayer with Allahu akbar not withsubhanAllah? Realize that when you sayAllahu akbar you affirm that the one before whom you are about to stand is greater than anything occupying you at that moment— greater than your sleep, your families, your bills, and your worries. Just imagine that when you say Allahu akbar while raising your hands you are throwing all of that behind you!

2. Visualize the veil.

When you stand to pray, Allah ‘azza wa jall commands: Raise the veils from between Me and my servant! As soon as you say Allahu akbar and start your prayer, Allah sets His beautiful face to yours and doesn’t turn away from you, unless you do. When your thoughts or your sight drifts off, He orders the veils to be drawn back down. Visualize these veils being lifted to keep concentrated with your heart and body. Are you still drifting? This is why you repeat the great words Allahu akbar as you move into each position; it’s a reminder and a new chance again and again to focus!

3. Salute the King.

Imagine walking into a palace, how would you recognize the servants of the king? Probably by their humble position: looking down. As you lower your gaze to the place of your prostration and place your hands right over left and close to your chest it

02/10/2020

*BAKAUYEN DA YA FI WASU 'YAN BIRNIN:*

Wata rana aka ce da wani Balaraben kauye: Zaka mutu

Sai ya ce: Idan na mutu sai ina?

Sai aka ce masa: wurin Allah.

Sai ya ce: Babu wani alheri face a wurin Allah muke samun shi, don haka don me zan ji tsoron haduwa da Shi.

✍🏼Dan uwanku a Musulunci:
*_Umar Shehu Zaria_*
01/10/2017.

Daga: *ZAUREN FIQHUS SUNNAH*

28/09/2020

🙉🙉ZUNUBAI GUDA 👉100👈 WANDA AL'UMMA KE AIKATAWA
BASU DAUKE SU KOMAI BA😭😭😭
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin(yanayin) sanyi.
(6) Zagin(yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da
gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman
farko na zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga
jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari.
(27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu(sui Magana)alhalin
su ukune,batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya
(34) Kefewa da mace( ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace.(wadda ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida.(banda na farauta ko
gidangona)
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba,
(47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna.
(Allahne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa.(wata ko tauraro)
(50) Zagin zakara.
(51) Kafirta musulmi.
(52) Mace tai azumin nafila batare da izinin
mujin taba.(in yananan)
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci dahannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanya

Address

67 Lotkerem Street
Shendam
940101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Abu Ubaidah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Taskar Abu Ubaidah:

Shortcuts

Share

Category