Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari

Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari حقیقة الرسول لیست تعرف * ولا بدلو م العقول تغرف

15/05/2026

Khuɗubar jumu'ah tare da Imam Mansur Chigari daga masallacin Maulana Sheikh Muhammad Nasir Kabara dake Tudun Rubuɗi

04/05/2026

SA'AYI TSAKANIN SAFA DA MARWA

#الحج
Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari

Zaman karatun yau Lahadi 2-5-2026 daga makarantar Sira da Hadisan shugaba Alaihissalam
02/05/2026

Zaman karatun yau Lahadi 2-5-2026 daga makarantar Sira da Hadisan shugaba Alaihissalam

YAYA AKEYIN ƊAWAFI ??   #الحج
01/05/2026

YAYA AKEYIN ƊAWAFI ??


#الحج

Yadda Alhaji ya kamata ya ɗauki harama 1- Idan kazo miƙatin ku zakai wanka ko Alwala 2 Anso Saka Harami fari  ga Namiji ...
30/04/2026

Yadda Alhaji ya kamata ya ɗauki harama

1- Idan kazo miƙatin ku zakai wanka ko Alwala

2 Anso Saka Harami fari ga Namiji mace kuma ta zaɓa daga cikin kayanta Amman kada su kasance masu bayyana tsiraici.
4 Niyya Idan mutum ya je kafin lokacin aikin Hajj zai yi (Tamattu’i) ne :
👉 “لبيك اللهم عمرة”
👉 Ko kuma: “نويت العمرة لله”
• Idan kuma a kwanakin Hajj ne kuma yana son ya haɗa (Qiran):
👉 “لبيك اللهم حجا وعمرة”
• Idan kuma Ifradi zai yi (Hajj kaɗai):
👉 “لبيك اللهم حجا”

3- Yin Talbiyyah Daga lokacin daka fara tafiya bayan ɗaura harama har zuwa lokacin da zakaga Ka'aba.

4- Yin addu'a yayin dakai ido biyu da Ka'aba

‏"إنَّ الصَّلاةَ على النَّبيِّ لَبَلْسَمٌ‏يشفي الفُؤادَ ويُذْهِبُ الأوْجاعَا"ﷺ
24/04/2026

‏"إنَّ الصَّلاةَ على النَّبيِّ لَبَلْسَمٌ
‏يشفي الفُؤادَ ويُذْهِبُ الأوْجاعَا"ﷺ

20/04/2026

Sanarwar Insha Allah za'a koma makaranta Ranar ASABAR me zuwa 25/4/2026 karfe 8 na safe
Za'a chigaba da karatu kamar da aka saba da yardar Allah

Gayyata               Gayyata                 Gayyata
14/02/2026

Gayyata Gayyata Gayyata

Address

Kurmi Market
Sabon Gari

Telephone

+2349096459456

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari:

Shortcuts

Share

Category