Nana Aisha Qur'an Memorization School Rano

Nana Aisha Qur'an Memorization School Rano Nana Aisha Qur'anic Memorization School Ma'ana Makaranta koyar da haddar Al-Qur'ani ta Nana Aisha.

Karkashin kulawar kwararru Kuma fitattun makarantun nan na Sheikh Auwal Salihu Academy da MAM college

18/08/2025

Gurbi! gurbi!! gurbi!!!
Ana bukatar kwararren malamin Al-qur'ani (ruwayar warsh) 09061908293

19/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yahaya Muhammad, Yusuf Abdulmudallib Musa, Idrisrabiurano Idrisrabiurano, Rabiu Halliru, Musa Abban Fahat, Abdurrahman Ashiru

Alhamdulullah!!!Muna godiya ga Mai Martaba Sarkin Rano bisa wannan karamci da ya nuna mana, Allah ya saka masa da alkhai...
24/10/2023

Alhamdulullah!!!
Muna godiya ga Mai Martaba Sarkin Rano bisa wannan karamci da ya nuna mana, Allah ya saka masa da alkhairi ya Kuma biya masa dukkan bukatunsa na alkhairi.
Mungode

18/10/2023
05/08/2023

Slm. Muna sanar da yan uwa ma'abota wannan shafi mai albarka cewar wannan karon ma karin dalibai 19 sun kammala haddar Alkur 'ani mai girma, sannan wasu karin dalibai 8 sun kammala hizifi 30, a Makarantar Haddar Alkur'ani ta Nana Aisha Qur'an Memorization School, Rano dake garin Rano.

Zaa gudanar da walimar saukar nan bada jimawa ba a harabar makarantar dake Sabuwar Unguwa Layin Marigayi Barayan Kano na farko. Da fatan Allah ya sanya mu su albarka.

A madadin hukumar wannan makaranta Nana Aisha Qur'anic Memorization School, Rano muna taya iyaye da yan'uwa da daukakin ...
05/09/2022

A madadin hukumar wannan makaranta Nana Aisha Qur'anic Memorization School, Rano muna taya iyaye da yan'uwa da daukakin al'ummar Musulmi murnar walimar Haddar Alkur'ani mai girma na yara 27 da kuma masu hizb 30 suma 27 da fatan Allah ya albarkaci karatun nasu.

29/08/2022

Hukumar makarantar Nana Aisha na sanar da iyaye hutun karshen zango, wanda zai fara Litinin 29/08/2022 a kuma dawo Asabar 10/09/2022
Muna fatan zaku sa yaran ku karatu a gida, musamman bayan sallar asuba, ku kuma tabbatar kun biya kudin makaranta kafin a dawo.
Muna godiya da zaben mu da kukayi.

18/08/2022

Slm. Muna sanar yan uwa ma'abota wannan shafi mai albarka cewar wannan karon ma karin dalibai 27 sun kammala haddar Alkur 'ani, sannan wasu karin dalibai 27 sun kammala hizifi 30, a Makarantar Haddar Alkur'ani ta Nana Aisha Qur'an Memorization School, Rano dake garin nan namu na Rano.

Zaa gudanar da bikin sauka ranar Lahadi 4/9/2022. Da misalin karfe 10am na safe, a harabar makarantar dake Sabuwar Unguwa Layin Marigayi Barayan Kano na farko.

Wannan sakon gayyata ne ga wanda ya samu iko.

A madadin hukumar gudanarwa ta wannan makaranta muna anfani da wannan dama domi gayyatar daukakin al'umma zuwa wannan da...
04/11/2021

A madadin hukumar gudanarwa ta wannan makaranta muna anfani da wannan dama domi gayyatar daukakin al'umma zuwa wannan daurin aure na daya daga cikin manyan malaman wannan makaranta. Allah ya Sanya alkhairi ya bada lafiya da zama lafiya

Yadda 'yan ajin manya s**a shiryawa kannan su musabakar karatun Qur'ani Mai Girma Wanda Hafiza Nusaiba Sani Ado ta jagor...
11/07/2021

Yadda 'yan ajin manya s**a shiryawa kannan su musabakar karatun Qur'ani Mai Girma Wanda Hafiza Nusaiba Sani Ado ta jagoranta da tai makawar Hafiza Hajara Auwal,Sa'adatu Umar, Khadija Tanimu,Hafiza Maryam Iliyasu, Da Kuma Hafiz Adamu Ibrahim Auwal karkashin kulawar Mal. Haruna(HM).

🌙Taqabbalallahu minna wa minkum🌙We wish you and your family a very joyful Eid -Ul-Fitr . May Allah shower countless bles...
13/05/2021

🌙Taqabbalallahu minna wa minkum🌙
We wish you and your family a very joyful Eid -Ul-Fitr . May Allah shower countless blessings upon you and your Family.

Address

Late Barayan Rano
Rano

Opening Hours

Monday 02:00 - 06:00
Tuesday 02:00 - 06:00
Wednesday 02:00 - 06:00
Thursday 02:00 - 06:00
Saturday 08:00 - 06:00
Sunday 08:00 - 06:00

Telephone

+2348068489590

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nana Aisha Qur'an Memorization School Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Nana Aisha Qur'an Memorization School Rano:

Shortcuts

Share

Category