26/09/2024
AYYUKAN KUNGIYA (JIBWIS POTISKUM) NA KARSHEN MAKO 24/03/1446 = 27/9/2024.
RAHOTO.
(1) A ranar laraba 22/3/1446 = 25/09/2024, Majalisar Zartaswa ta Kungiya a karamar hukumar Potiskum sun gabatar da zama kamar yadda s**a saba tare da tattauna muhimman abubuwa dan ci gaban addinin musulunci. Allah ya bada nasara.
GAGARUMIN WAAZIN KASA DA KASA JIHAR ADAMAWA AGARIN
YOLA 2024/1446
Anasanar da Al'umma musulmai cewa akwai wazin kasa a Adamawa jihar Yola sattanni biyu masu zuwa ranakun Asabar da lahdi wadda yayi dai dai 5 and 5 october 2024 dangane da haka asaka kudin mota kamar haka:
Hummer Bus 15,000
Sharon 18,000
Allah yabada ikon zuwa Amiin
NAIMAN TAIMAKO A MUTANAN MAIDUGURI SAKAMAKON ANBALIYAN RUWA DA YASAMAISU
Anasanar da al ummah naiman taimakon kaya kamar haka :
1.sutura na maza,mata dakuma na yara kanana
2.kayan abinci
3 kudi ko kuma duk wani abinda yasamui
za a iya kaiwa taimakon kaisyaye zuwa ofisdinmu dake center kokuma abawa shugabannin rassa .Allah yabada ikon taimakawa Amiin
MUHADARA NA IYAYE MATA.
Ana sanar da IYAYE MATA cewa akwai MUHADARA da ake gabatar wa duk karshen wata Wanda Insha Allahu za a gabatar kamar haka:
=Ranar lahadi 26/03/1446= 29/09/2024,
=Wuri: FCE (T) Potiskum,
=Lokaci: Karfe 09:00am na safe.
= Topic Staftace Muhalli
Mai gabatarwa : Dr Idiriss Baaba
MITIN NA KOMITIN MASALLACI.
Shugaban komitin masallatai na JIBWIS Potiskum yana gayyatar zama da mutane kamar haka:
=Dukkan shugabannin Malamai na ressa da
=Sakatarorin su.
=Za a gabatar da zaman ranar Juma'a 24/03/1446 = 27/09/2024, misalin karfe 04:30pm, a masallacin Juma'a na daya (Centre).
MITIN NA KOMITIN MUSABAKA DA SEMINAR.
Shugaban komitin Musabaka da Seminar yana gayyatar dukkan 'yan komitin zuwa mitin ranar asabar 25/03/1446 =27/09/2024.. misalin karfe 04:30pm a masallacin Juma'a na 2 (Masallacin Waziri).
SAYAR DA FORM NA ASASUL ISLAM SCIENCE SECONDARY SCHOOL
(1) tana sanar da
al'umma cewa ta fara sayar da form na bana 2024/2025 akan kudi #500 Nursery, primary , Jss1 and SS1
Ana samun form din a harabar Makarantar.