Abdullahi Usman Gwasko

Abdullahi Usman Gwasko

Share

[email protected] Dan samun lbr wa azozi mp3 mp4 da sauransu a sauwake.

18/03/2026

Gwamnatin Jihar Yobe ta sanarda cewa baza ayi bukuwan Sallah kamar Yanda aka Sabayi akowane sallah ba.

Kowa yasani cewa aduk lokacin salla ana samun hidimomi awurare daban-daban domin murnar salla, Amma awannan lokaci jihar Yobe tahana irin wannan bukukuwa saboda tsaron al'umma.

Dalilin shine akwai matsala na 'yan ta'adda (boko haram) Wanda suke iya saka abin fashewa (b0mb), Kuma suna Neman wajen tarona al'umma dayawa saboda cimma burinsu na kashe mutane dayawa.

Saboda haka akiyaye.
Allah ya tsaremu daga sharrinsu.

Allah yakawo mana zaman lafiya akasarmu dama duniya baki Daya

Ayi sharing domin wasuma su anfana 🙏





Photos from Abdullahi Usman Gwasko's post 10/12/2022

MUHD HASSAN ARABIC AND ISLAMIC SCHOOL POTISKUM

Photos from Muhammadu Buhari's post 10/10/2022
10/10/2022

Day 8 of Cybersecurity Awareness Month

Safety tips for your social media accounts on strong & unique password, verifying accounts, keeping sensitive info away from social media and remember what goes online stays online.


Photos from BORNO COMMUNITY WATCH's post 10/10/2022
Want your school to be the top-listed School/college in Potiskum?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Potiskum
MONGOFERAINDICA