Masjid Taqwa Charity Foundation Potiskum

Masjid Taqwa Charity Foundation Potiskum MAKARANTA CE DAKE KARANTAR DA AL'UMMA, GAMI DA ILMI || TAUHEED || AQEEDA|| DA INGANTATTUN HADISAI BISA FAHINTAR MAGABATA NA KWARAI

Majaalisu Daril Hadith wal Athar, Potiskum!In sha Allah  Gobe Lahadi 29/03/26Za'a cigaba da karatun littafin KITABUTTAUH...
28/03/2026

Majaalisu Daril Hadith wal Athar, Potiskum!

In sha Allah
Gobe Lahadi 29/03/26
Za'a cigaba da karatun littafin

KITABUTTAUHED

21/03/2026

INA HUKUNCIN WANDA AKA BISHI RAMADAN, SANNAN WATA RAMADAN TA RISKE SHI BATARE DA YA RAMA BA !?

BARKAN MU DA SALLAH

Amsa Tambayar
Sheikh Dr Shuaibu Musa Umar Al-Athari Hafizahullah

Majaalisu Daril Hadith wal Athar Potiskum
Al-Khulafa'ur-Rashiidun


​Ga Masu Neman Ilimi

​"Neman ilimi ba lallai sai ka zama babban malami ba. Babban makasudin shi ne ka san yadda zaka bautawa Allah cikin gaskiya da kuma gyara zuciyarka. Allah ya bamu ikon amfani da abinda muke koya.

​Wanda Ya Fi Mayar da Hankali Kan Gyaran Zuciya

​"Mafi alherin ilimi shi ne wanda yake karkatar da zuciya zuwa ga mahaliccinta. Manufar karatunmu ita ce mu fita daga duhun jahilci zuwa hasken gaskiya. Allah ya sa mu cika da kyau. "

​Don Karfafawa Mutane Gwiwa

​"Kada ka raina duk wani karamin ilimi da kake nema. Ba wai dole sai ka zama fitaccen malami ba, manufar ita ce ka san yadda zaka yi addininka daidai kuma ka tsarkake akidarka. Ilimi haske ne! "

Shekara 6 baya aka Gabatar Da wata muhadara mai takeFa'idoji Daga Tattaunawar Ibn Abbas da KhwarijawaGabatar waSheikh Sa...
19/03/2026

Shekara 6 baya aka Gabatar Da wata muhadara mai take

Fa'idoji Daga Tattaunawar Ibn Abbas da Khwarijawa

Gabatar wa
Sheikh Salisu Abdullahi Abu sumayyah Hafizahullah

Mun ajjiyeshi a wannan lokacin a cikin Telegram Channel ga link
https://t.me/MasjidTaqwa/133

Amfanin Telegram kenan samun tsoffin karatuttukan baya....

👇🏻👇🏻👇🏻

15/01/2026

Masu cin bashi sun kasu kashi kashi، ka lura da irin wannan

28/12/2025

Yanda ake Adalchi a Tsakanin mata, sabanin tunanin mata

28/12/2025
25/12/2025

Fa,ida

Address

Yarimaram Word
Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Taqwa Charity Foundation Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Masjid Taqwa Charity Foundation Potiskum:

Shortcuts

Share