Big shout out to my newest top fans! Abu Ja Afar Assalafy
Daarul Hadeethil Athariyya Potiskum
Sara da sassaƙa baya hana gamji toho
19/11/2025
04/04/2025
Dutsen Tanshi Majlis Bauchi Albani Bauchi Attanshawy
INA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UUN
A MADADIN ƊALIBAN WANNAN MAKARANTAR MUNA MIƘA SAƘON TA'AZIYYA NA SHEIKH DR. IDRISS ABDUL'AZIZ BAUCHI GA IYALANSA DA ƊALIBANSA DA DUKKANIN ƊAUKACIN MUSULMAI, ALLAH TA'ALA YA KYAUTATA MAKWANCINSA, YASA AL' JANNAH CE MAKOMA, YASA CHAN TAFI NAN, ALLAH TA'ALA YA KARƁI ABINDA AKAYI, ALLAH YA YAFE MASA KURA-KURAN SA.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Malut Adam, Shuaibu Adamu Assalafy, Usman Umar Maji, Musa Abdullahi Alkalafy, Aliyu M Musa, Adam Ibrahim, Yousuf A Platar, MB Talba Ahmed, Muhd Bababu, Rabo Anas
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zakariya Ïbñ Shuaibu, Abdullahi Carlos Sahas, Dan Kanurin Potiskum, Mohammed Bako
1446/2025 RAMADAN TAFSIR 070
17/01/2025
Assalamualaikum wa rahmatullah, wannan makaranta tana farin cikin sanar da yan uwa, game da bude bangaren islamiyya (Tahfiz) na Mata manya da yara maza daga shekara 8 zuwa 15, duk ranar Asabar da lahadi, daga karfe 2:00pm zuwa 4:30.
Domin neman Qarin bayani a tuntubi:
08136206927
08036307972
09132626181
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Potiskum