Abøùbàkár_sádèéq

Abøùbàkár_sádèéq

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abøùbàkár_sádèéq, College & University, Potiskum.

Photos 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

An tafi hutun awa ɗaya a zaman sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya.

Za mu ci gaba da kawo muku yadda take kasancewa da zarar an dawo.

Photos 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

Ƴan sanda sun gargadi ƴan takarar shugaban ƙasa kan kalaman tayar da hankali

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3Z82gI2

Photos 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

Gwamnan Borno ya yi alƙawarin bai wa 'yan kasuwar da gobara ta shafa tallafin N1bn

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3kuBryt

Photos 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

Ku biyo mu don samun sakamakon kai-tsaye yayin da hukumar zaɓe ke sanar da su.

https://bbc.in/3Y5p1eh

Photos from BBC Hausa's post 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

Photos 27/02/2023

COMR. ASA NEWS

Hukumar INEC a jihar Legas ta bayyana Peter Obi a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa

Karin bayani: https://bbc.in/3KGBAcN

Want your school to be the top-listed School/college in Potiskum?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Potiskum
ALHAMDULILLAH