Riyadus Saliheen Qur'anic Memo. School Potiskum

Riyadus Saliheen Qur'anic Memo. School Potiskum

Share

Educational, Research and Islamic propagation

22/04/2026
Photos from Atba'uddalil TV's post 19/02/2026
03/02/2026

Kira na gaggawa

Dik wani dan Asahabul kahfi da Dik wani masoyin Annabi be kamata Yayi wasa da Kes Din sheikh isah makwarari Shugaban kadiriyyan Nigeria ba Domin irinsu mal Isah ya kamata mu iya Bada jininmu Akansu Yadda Ya tsaya Dan kare mutuncin manzon Allah s a w muma ya kamata mu tsaya Dan kare mutuncin sa Haka lokacin da Lawal Mai kwarkwata yazagi manzon Allah s a w Kuma ya taba zagin sheikh Nasiru kabara mlm Ibrahim isah makwarari shine yashigar da kara kotu haka lokacin da alkalin kauye yakama Liman malam saifullahi shine ya kubutar dashi Haka Dik lokacin da wani zindiqi yazagi Annabi Ko Iyayen Annabi s a w Ko waliyan Allah Mal Ibrahim isah makwarari shine yake tsayawa tsayin daka Domin bawa janibin Annabi kariya be kamata Ace har mun fara mantawa da shi ba Domin Akan kare mutuncin manzon Allah makiya s**a Qulla masa Wannan sharri yazama Dole mu shiga cikin lamarinshi Dumu,Dumu Ko Dan tsayawa Da Yayi sai an yiwa sheikh Abduljabbar adalci

Photos from Riyadus Saliheen Qur'anic Memo. School Potiskum's post 02/02/2026

In the memory of their graduation ceremony Day Allah ya karawa rayuwa albarka

Want your school to be the top-listed School/college in Potiskum?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Tjunction Low-cost Area Potiskum
Potiskum

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 22:00