Qur'an Champions

Qur'an Champions Qur’an Champions 📖✨

Welcome to Qur’an Champions — a platform dedicated to sharing the beauty, guidance, and teachings of the Holy Qur’an.

Muna kawo muku: 📖 Qur’an Recitation & Reminders
🌙 Islamic Knowledge & Inspiration
+2347066444533

Qur'an quiz  Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅Qur'an quiz  Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅
01/10/2026

Qur'an quiz Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅Qur'an quiz Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅

Yobe state 2026 Musabaƙa overall winner. Congratulations!
01/10/2026

Yobe state 2026 Musabaƙa overall winner. Congratulations!

Abu namu harda Abokinmu😍😆👇Ɗan' Uwa Hafiz Abdurrahim Rislan na cikin waɗanda za a naɗa a matsayin gwanayen Alƙur’ani a Ka...
01/10/2026

Abu namu harda Abokinmu😍😆👇
Ɗan' Uwa Hafiz Abdurrahim Rislan na cikin waɗanda za a naɗa a matsayin gwanayen Alƙur’ani a Kano 🕌🎉

Ɗaya daga cikin fitattun mahaddata Alƙur’ani, Abdurrahim Rislan, yana cikin waɗanda ake shirin naɗawa matsayin gwanayen Alƙur’ani a jihar Kano. 🌍

Za a gudanar da bikin naɗin ne a ranar Lahadi, 4 ga Oktoba, 2026, ƙarƙashin jagorancin Gwani Kabiru Yaqub, wanda zai jagoranci bikin naɗin Gwanayen Alƙur’ani.

Ana sa ran bikin zai haɗa manyan malamai, mahaddata Alƙur’ani da masu ruwa da tsaki wajen bunƙasa karatun Alƙur’ani, tare da girmama waɗanda s**a sadaukar da rayuwarsu wajen hidima ga Littafin Allah.

Kuzo mu hadu a wannan ranar mu taya murna da Sada zumunci Yan' Uwa masu Albarka 🥰👏

Allah Ubangiji y kaimu d rai d Lafiya cikin Aminci.🤲



Abin burgewa, wannan baiwar Allahn ta samu nasarar kammala rubuta Alqur'ani mai girma da hannun ta,Sunan ta Malama Ummi ...
01/10/2026

Abin burgewa, wannan baiwar Allahn ta samu nasarar kammala rubuta Alqur'ani mai girma da hannun ta,

Sunan ta Malama Ummi 'yar asalin garin Chinade, karamar hukumar Katagum a Jihar Bauchi,

Masha Allah muna mata fatan alkhairi Allah Ubangiji ya sanya albarka 🤲

Qur'an Champions

Qur'an quiz  Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅
28/09/2026

Qur'an quiz Test Your Islamic Knowledge ⚘️🌹❣️🥀🫀🦅

28/09/2026

Kafin Ka Kwanta Barci Yau, Ka Duba Waɗannan Abubuwan— 👼
👇

27/09/2026

Yaa Allah kasa Qur’ani ya zama hujja garemu ba hujja akan mu ba 🤲🥹

27/09/2026

Ni’ima ce babba Allah ya sanya ka cikin ma’abota Alqur’ani 🥹

Address

Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'an Champions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category