Ummul qura school for Qur'anic memorization potiskum

Ummul qura school for Qur'anic memorization potiskum 04 maikudin lungu famfo mai baki biyu street Arikime potiskum, western education and islamiyya.Tahfiz

01/08/2025

Masha Allah Friends

Masha Allah ubangiji ya bamu ikon Rufe makarantar Ummul Qura yau. Ubangiji ya dawo damu lafiya
01/08/2025

Masha Allah ubangiji ya bamu ikon Rufe makarantar Ummul Qura yau. Ubangiji ya dawo damu lafiya

25/01/2024

Qur'an teacher needed at UMMUL QURA LITAHFIZIL Qur'an.
Location New junction Arikime dogo Nini ward area.

Evening section islamiyya.

Interested should come to UMMUL QURA tomorrow Friday 4:30pm. For enquiries DM me.

21/08/2023
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Hukumar wannan makaranta ta shirya tsaf domin...
21/08/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU
Hukumar wannan makaranta ta shirya tsaf domin bada ingattacen ilimin addinin musulunci hadi da Tarbiyya bisa tafarkin manzon tsira SAW.

Tana kuma sanar daku ta fara saida foam din shiga na sabbin dalibai akan kudi naira 500.
Ana samun foam din a harabar makarantar dake maikudin lungu famfo mai baki biyu street a ranakun LITININ, TALATA, LARABA daga karfe 8:30 zuwa 11: 00 am.

Address

Famfo Mai Baki Biyu New Junction Arikime
Potiskum
YOBE

Telephone

+2348101246488

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummul qura school for Qur'anic memorization potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ummul qura school for Qur'anic memorization potiskum:

Shortcuts

Share

Category