Omeer Ahmerth

Omeer Ahmerth

Share

Aslm

Profile pictures 17/03/2022

Malam menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito ? Ko Kuma matar da take sanya yatsa a cikin farjinta ?
Amsa
.... Yin haka bai halatta ba kuma yana daga cikin manyan laifu a musulinci.
.... Yana janyowa mai yin hakan fushi da kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A )
.... Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa "Mutum bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai dube su da rahama ba ranar al-qiyamah.
.... Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da masu shigar ta.
1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da 'yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai yin wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al'aurar ta)
....sannan shi kuma wannan aiki yana daga cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut ( A.S ) s**a aikata.
..... Sannan kuma an Ruwaito cewar duk masu yin hakan idan har basu tuba ba.
.... Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen su dauke da ciki ( wato juna biyu )
.... Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da dama wadan da yin hakan yake haifarwa.
1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu e.t.c )
2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu dai na ba, s**a makancewa kafin wani lokaci mai nisa
3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan s**a yi Aure s**an yi fama da rashin karfin Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar dashi da gan-gan baya fita gaba daya. Wannan wanda yayi saura sai ya daskare maka a cikin marar ka.
4. Rashin haihuwa: wan an daskararren maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga jikin Namiji ko Mace.
5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko Mace.
Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din wannan abin akallah a cikin friends ka/ki koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai samu. Da groups din ka/ki Wannan wadannan matsalolin a halin yanzu muna facing din su a rayuwa,
Allah yasa mu amfana

Profile pictures 17/03/2022

HUKUNCIN KALLAN BLUE FILMS:BIDIO NA ZINA
Kallon tsaraici haramun ne a shari'ar musulunci in banda na matarka ko na mijinki ballantana kuma kallon saduwa tsakanin Mazinata wannan abune mai matukar muni sosai.
Allah yana cewa: "Ka gayawa muminai maza su rintse idanuwansu daga kallon haram kuma su kiyaye farjinsu daga yin zina. Yan uwa mu kiyaye, duk wanda yake kallon irin wandannan abubuwa to lalle yayiwa Allah tawaye.
A wani gurin Allah yana cewa:- Kada ku kusanci zina hakika ita zina Alfasha ne kuma mummunan hanyace.
Kunga saboda halakar da take cikin zina sai Allah yace kada mu kusan ceta, shi kuwa irin wannan kallon yakan sanya masu yinsa su afka cikin zina kai tsaye. Manzon Allah (S. A. W) yana cewa: "Allah ya tsinewa mai kallon tsaraici da kuma wanda ake kallon tsaraicin nasa.
Daga karshe ina kara jawo hankalin masu yi su tuba su daina.......!!! Dan Allah Daure ka Rubuta Amin bamusan tawa za'a kar6a ba.
YA ALLAH KA TSARKAKE MANA ZUKATANMU, KA KARE ZURI'AR MU DAGA AFKAWA CIKIN MUMMUNAR BALA'IN
Dan girman Allah kutura zuwa group 10
Kowa ya amfanaπŸ™πŸ™πŸ™

Profile pictures 17/03/2022

BABBAN TASHIN HANKALI!!!
Hadisi ne zan karanta muku Amma ina neman
alfarma guda awajenku kafin ku karanta Hadisin
nan... Alfarmar da nake nema awajenku ita ce, ku
tsayar da duk abinda kukeyi, ku nutsu ku karantashi
da kyau.
Domin na tabbata sai ya girgiza zuciyar duk wani
mai Imani.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
Tsira da aminci su tabbata bisa Annabin Karshe, da
dukkan Iyalansa da Sahabbai baki daya.
Yazeedur Raqqaashiy ya karbo Hadisin daga Anas
bn Malik (R.A) yana cewa:
Watarana Mala'ika Jibreelu (A.S) yazo wajen
Manzon Allah (S.A.W) awani lokacin da bai saba
zuwa masa ba.
Yazo, gaba dayan launin fuskarsa
ya canza. Sai Manzon Allah (S.A.W) yace masa
"MAI YASA NAGA LAUNIN FUSKARKA DUK YA
CANJA HAKA?".
Yace "Ya Muhammadu (S.A.W) nazo maka ne
awannan lokacin da Allah yayi Umurni da Masu hura
wuta suci gaba da Hura ta.
Duk wanda yasan cewa Jahannama gaskiya ce,
Wuta gaskiya ce, Azabar Kabari gaskiya ce, kuma
Azabar Allah ita ce mafi girma, to bai kamata yayi
wani farin ciki ba har sai ya tabbatar da cewa ya
samu tsira daga wannan".
Sai Manzon Allah (S.A.W) yace masa "YA
JUBREELU INA SO KA SIFFANTA MUN YADDA
JAHANNAMA TAKE".
Sai yace "Na'am. Hakika Allah madau kakin Sarki
yayin da ya halicci Jahannama, yasa an hurata
tsawon Shekaru DUBU. Har sai da ta zama JA -
JAWUR.
Sannan aka sake hurata tsawon Shekaru DUBU har
sai da ta zama FARI - FAT!!
Sannan aka sake hurata tsawon shekaru DUBU har
sai da ta zama BAKA - KIRIN!!!.
Tana nan har yanzu BAKA KIRIN ce, mai
tsananin duhu ce.Harshen Balbalinta basu mutuwa
ballantana Garwashinta.
Na rantse da Girman Ubangijin da ya aikoka da
gaskiya, da ace za'a bude misalin kofar allura daga
wutar Jahannama, Wallahi sai dukkan Ma'abotan
doron duniyar nan sun kone baki dayansu saboda
tsananin zafinta.
Na rantse da girman Ubangijin da ya aikoka da
gaskiya, da ace za'a ratayo tufafi guda daya tufafin
'Yan Wutar Jahannama a makaloshi atsakanin
Sararin Samaniya, da sai Dukkan Ma'abotan doron
kasa sun Mutu baki dayansu saboda tsananin Warin
wan

Profile pictures 17/03/2022

Kada ku wuce bakuyi Add/Sharing sakon nan izuwa groups 10 ba Dan Allah.
Wata rana wani mutum yazo wurin manzon Allah (s a w) yace "ya rasullahi matata ta haihu kuma gobe ne ranarda zan radawa jinjirin suna amma banida dabbar da zanyanka masa kataimakeni kabani dabba daya don nabiya bukatata"
Sai annabi (s a w) yace" kaje gurin Abubakar kace nace yabaka dabbarda zakayi suna da ita" sai mutumen yatashi aka nuna masa gidan sahabi Abubakar dama baisan Abubakar ba yaje yatarar da wani mutum akofar wani gida yana bawa dabbobinasa abinci sai yawuce baiyi masa magana ba.
Dayaje daga can gaba sai yasake tambayawa anuna masa gidan sahabi Abubakar sai akacemasa shine wanda kawuce akofar gida yana bawa dabbobi abinci sai yasake dawowa yayiwa Abubakar sallama sannan yace
"MUHAMMADURRASULLAH yace kabani dabba daya gobe za'ayimin zanen suna" sai abubakar yace me kace??? .
"yace MUHAMMADURRASUL LAH yace kabani dabba daya nayi zanen suna a gobe"
Abubakar yace mekace??? Sai mutumen yafusata yace wlh idan har saina kara fada to sai dai kada kabani dabba ko daya. . Harya juya yakama hanya sai Abubakar yakirashi yace wlh inajin dadi ne a duk lokacinda aka kira sunan annabi wlh daka kirashi sau dari (100) dana baka dabba dari. . Amma yanzu kashiga cikin wannan garken)
Kuduba wannan soyayyar
Ya Allah muna rokonka ka karamana kaunar annabi (s a w)
Ya Allah kasanyaa duk wanda yayi sharing Izuwa Groups acikin ceton annabi (s a w) aranar alkiyama
Ya Allah kashayar dashi ruwan tafkin alkaurasar a ranar alkiyama.
Ameen summa Ameen

25/01/2022
25/01/2022

Allah ya kiyashe mu allah kuma ya mana katangan karfe da irin wadannan mutane alfarman sayyidina rasulullahi s.a.w

22/11/2021

Alhamdulillahi ala kulli halin

29/06/2021

Ya ubangiji Allah kabamu ruwa mai yawa mai albarka darajan annabi da alqur'ani Allah muna kuma rokonka; Allah kakawo mana saukin wannan tsadan kaya da ake fama dashi; Allah kayafe mana laifukan mu bijahi sayyidina muhammad rasulullah S.A.W

21/04/2021

Ramadan mubarak

Want your school to be the top-listed School/college in Port Harcourt?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Port Harcourt

Opening Hours

01:00 - 17:30