Asas Abdullahi Acadamey Nursery and primary School Pambegua

Asas Abdullahi Acadamey Nursery and primary School Pambegua to more development

09/01/2022

We are resuming back to school on tomorrow Monday the date is 10/1/2022 by idris sani pambegua ,announcement

Asas abdullahi academy nursery primary/and secondary School Pambegua wish the best and hard work teachers and students p...
29/04/2021

Asas abdullahi academy nursery primary/and secondary School Pambegua wish the best and hard work teachers and students parents

We are invite parents to come and buy the admission in to nursery /primary and secondary school jss 1 thanks from school...
11/02/2021

We are invite parents to come and buy the admission in to nursery /primary and secondary school jss 1 thanks from school headteacher

Ina mai amfani da Wan, nan dama don sanar iyayen yara dasu taimakemu tawajen matsawa yara a gida dasu dage da karatu sbd...
03/04/2020

Ina mai amfani da Wan, nan dama don sanar iyayen yara dasu taimakemu tawajen matsawa yara a gida dasu dage da karatu sbd gaskiya dogon hutu yayi tawa, sannan mudage da adu, ar Allah ya kawo mana mafita ga Wan, nan. Annoba ta corona virus ameenn

YAU LITININ 23/3/2020 Gwamnatin jihar kaduna ta bayar da sanarwan kowane makarantu da su kullesu Na tsawon kwanaki kadan...
23/03/2020

YAU LITININ 23/3/2020 Gwamnatin jihar kaduna ta bayar da sanarwan kowane makarantu da su kullesu Na tsawon kwanaki kadan sakamakon kiyaye kawunanmu da kamuwa da coronavirus don't haka muna adu,an Allah ya kiyayemu da wan nan annoba ameen sanarwa daga hukumar makarantar Asa's and I'll shiv academy nursery and primary school Pambegua

07/12/2018

ASAS ABDULLAHI ACADEMY NURSERY AND PRIMARY SCHOOL PAMBEGUA ZARIA ROAD OPOSIT DAMAU GUEST IN PAMBEGUA .AMADADIN HEAD TEACHER MUNA YIMA IYAYEN YARA FATAN ALKHAIRI ALLAH YA KARA MAKU KWARIN GWIWAN WAJEN TURO YA'YANKU YADDA YA KAMATA AMEEN .{MUNGODE}

11/11/2018

ya allah ka karamana daukaka a makarantanmu ameen

03/11/2018

Amadadin shugaban makaranta ina yiwa kowa fatan alkhairi allah ya karo mana cigaba ameen

Address

Pambeguwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asas Abdullahi Acadamey Nursery and primary School Pambegua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category