Yakubu Albankawi's memory

Yakubu Albankawi's memory Man and Microbs

12/05/2022

Duk wanda ya zagi Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama kashe shi ake yi, ko da mutum ya tuba,
Tuban sai dai ta amfane shi a lahira, amma a duniya kashe shi ake, sai dai zartar da hukuncin baya hannunka, baya hannuna, baya hannun wannan,

Ya zama wajibi hukuma ta kashe shi,
Ya zama wajibi alkali na kotun musulunci ya yanke masa hukunci a kashe shi, saboda shi datti ne a cikin jama'a.

Don zagin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama karshen taaddanci ne a ban kasa

π™Žπ™π™šπ™žπ™ π™ 𝙅𝙖'𝙖𝙛𝙖𝙧 π™ˆπ™–π™π™’π™ͺ𝙙 π˜Όπ™™π™–π™’

Kuskuren wadannan mutane shine daukan mataki a hannunsu

11/03/2022

Hadisin Barka da Jummu'a

An karbo daga Abu Huraira Allah ya Ζ™ara yarda a gareshi yake cewa na ji Manzon Allah tsira da amincin Allah su Ζ™ara tabbata a gare shi yana cewa:
Shin kuna ganin da ace akwai rafi a Kofan dayan ku, yana wanka a kowace rana sau biyar akwai datti da zai rage a jikinsa?

Sai s**a ce A'a, ba abin da zai rage a jikin sa na datti.
Sai Manzon Allah ya ce: haka ne misalin salloli biyar na kowace rana Allah yana kankare zunubai da su.

_Bukhari da Muslim_

10/05/2021

We all keep dreaming, and luckily dreams come true

10/05/2021

We should never discourage Young people from dreaming dreams

26/11/2020

Assalamu alaikum

Address

Pambeguwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yakubu Albankawi's memory posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category