Institute Of Anwaril Islam, Nguru

Institute Of Anwaril Islam, Nguru The institute was established 1974, it is contain sections: Nursery, Primary, & S.I.S (NBAIS)

09/02/2025
10/11/2024
A yaune Ɗaliban wannan makaranta mai albarka ta gabatar da wasannin tsakiyar Term (mid term break) inda aka gabayar da w...
19/10/2024

A yaune Ɗaliban wannan makaranta mai albarka ta gabatar da wasannin tsakiyar Term (mid term break) inda aka gabayar da wasanni kamar haka:
1- Gudun Buhu
2-Gudun Kwalba
3-Saka Zare Cikin Allura
4-Cika Kwalba da Ruwa
5-Fasa Tulu
6-Shanye Kwalbar Coke
7-Buge Murfin Kwalba da Ido Ɗaya
Lalle ansami nishaɗantuwa tsakanin Malamai da Ɗalibai, Sannan aka bada hutun Rabin yinin don kowa ya huta.
Hukumar Makarntar tana ƙara sanarwa cewa har yanzu ana ɗaukan Dalibai na ɓangarori kamar haka:
1-SSS1 (H.I.S, DA TAHAFIZ)
2-JSS 1(TAHAFIZ TARE DA H.I.S)
3- Primary Tahafiz (Da Yamma)
Sanarwa daga Hukumar Makaranta

Address

Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Institute Of Anwaril Islam, Nguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share