25/08/2021
✊✊G.D.S.S OLD SCHOOL CLASS OF 2012✊✊
Alhamdulillah Ala Kulli Halin..
Kamar Yadda Kungiyar Mu Ta Sanar A Baya Kan Cewa Akwai Daurin Auren Avokinmu (Alai Garba Afnay). Cikin Ikon Allah Yau 21-08-2021 Aka daura, Allahamdulillah.
Ga Wadda S**a Samu Damar Zuwa Ga Wadda Basu Samu Damar Zuwa Ba Saboda Sha'ani Na Rayuwa Kuma Da Daurin Aurarraki Dayawa. Sai Mu Taya Shi Da Adu'a🤲. Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya....
Nine Naku Muhammad abubakar police ✍️