Al-Uthaemeen Academy Nasarawa

Al-Uthaemeen Academy Nasarawa Tahfeez school in the heart of Nasarawa town

25/08/2026

Jawabin godiya daga bakin wakilin Mahaifin Dalibi Ahmad Sani, Ustaz Sadiq Adam Isa Shekarau.

25/08/2026

Jawabin godiya daga bakin Mahaifiyar Ahmad Sani, Hajiya Jamila Sani.

12/03/1448
25/08/2026

25/08/2026

Nasiha tare da jawabi daga bakin Daraktan Makaranta, Sheikh Dr. Abdulkareem Suleiman Adam.

12/03/1448
25/08/2026

25/08/2026

Alhamdulillah! Zaman bayar da hardan karshe na daya daga cikin daliban wannan Makaranta namu mai albarka Ahmad Sani daga jahar Kaduna a yau Talata. Muna rokon ALLAH Ta'ala Yasa albarka cikin abunda aka samu na hardar AlQur'ani, Ya kara basira Ya karawa rayuwa albarka.

Bayan Shugabannin Makaranta,
taron ya samu halartan:

1- Ustaz Sadiq Adam Shekarau
2- Hajiya Jamila Sani
3- Hajiya Mansura Suleiman

12/03/1448
25/08/2026

25/08/2026

Live streaming of

22/07/2026

SAMIR AMINU IMAM

AL ABRAR GENERIC ACADEMY

HIZB 30

21/07/2026

ABUBAKAR ADAMU IBRAHIM

AL ABRAR GENERIC ACADEMY

HIZB, 20 RUWAYATU HAFSUN AN ASEEM

ALHAMDULILAH AN KAMMALA  HIZB,   10.  MAZA IDAN ALLAH YAKAIMU GOBE XA'ASHIGA HIZB,  10 MATA INSHA ALLAH,DAKUMA HIZB   20...
20/07/2026

ALHAMDULILAH AN KAMMALA HIZB, 10. MAZA IDAN ALLAH YAKAIMU GOBE XA'ASHIGA HIZB, 10 MATA INSHA ALLAH,
DAKUMA HIZB 20. BI'IZINILLAH

20/07/2026

AHMAD MUHAMMAD SANI

AL ABRAR GENERIC ACADEMY

HIZB, 1

20/07/2026

USMAN ABUBAKAR

AL ABRAR GENERIC ACADEMY

Address

GRA
Nasarawa
23401

Telephone

+2348064458073

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Uthaemeen Academy Nasarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Al-Uthaemeen Academy Nasarawa:

Shortcuts

Share

Category