17/08/2026
Ma sha Allah.
Fatan Alkhairi, Prof..
*DAURA! DAURA!! DAURAR USŪLUL FIQH*
*```ABUBAKR SIDDIQ MASJID AND ISLAMIC CENTER, ASMIC ``*
Na farin cikin gayyatar Æ´an uwa É—aliban ilimi izuwa *DAURAR KWANA BIYU* da ta shirya a karo na Biyar (5), wanda zai kasance kamar haka:
Littafi:
*متن الورقات للإمام Ø§Ù„ØØ±Ù…ين الجويني - رØÙ…Ù‡ الله*
*Mai Gabatarwa: Shaykh Prof. Muhammad Tanko Aliyu Baitullah - HafizahuLLaah*
*Lokaci: 9:00am - 4:00pm*
*Rana: 09 - 10 Rabi'ul Awwal 1448*
*22 - 23 August, 2026*
*Kuɗin Rajista: ₦3000*
*Lokacin rejista: 17 - 21, August 2026*
*Mahalarta: MAZA da MATA*
*Wuri: MASALLACIN ABUBAKR SIDDIQ, BUKAR ARI, LAFIA*
DOMIN YIN RAJISTA:
09031393729, 08034467443, 08037263334