Questions between qur an and sunnah

Questions between qur an and sunnah

Share

Sunnah sak no missing

23/01/2021

Nasarawa

18/08/2020

Dan Allah jumini nasiha

12/07/2019

Daga Dr Isah Ali Pantami's
Da'awa page:
**************************************

GARABASA ME TARIN YAWA DAGA BAKIN FIYAYYEN HALITTA.

Duk wanda ya manta da Allah to shima Allah zai manta da shi.**

Manzon Allah S. A. W. Yace duk wanda ka ganshi yana zaune yana jiran SALLAH ta zo ta sameshi a masallaci ko a gidanta , ta/yayi Alwala yana jiran lokachin SALLAH yayi don yayi sallar. Annabi yace irin* *wadannan mutanen koda ka gansu a waje suna aikata wani aiki na laifi to kayi musu uzuri, maganar imani karka hada kanka da su domin sun fika imani, duba cikin kitabul ta'allimun.*
*Duk wanda ya ce subhanallahy wal hamdu LILLAHY WA laa ilaaha illallahu wallahu akbar*

*sau dari da safe dari da yamma*
*1. za a gafarta masa zunubai guda dari*

*2. za a bashi ladan yayi sadaqah da jajayen rakumai guda dari,*

*3.kuma za a rubuta cewa kowanne rakumi yana dauke da kayan abinci a kansa,*

*4.sannan za a rubuta masa ya "yanta bayi guda dari.*

*5.kuma darajar bayin ta kai darajar yayan annabi sulayman A. S.*
_*ALLAHU TA'ALA* akbar kabeeran! Allah bai sanya wannan *GARABASA* a ko ina ba sai a addinin musulunchi addini cikakke._
_Yi kokari ka turama koda group ukku kokuma mutum goma don ALLAH zaka sami lada me Tarin yawa._

_Allah ina rokonka duk wanda ya tura wannan sako wa yan uwa musulmai Allah ka rufa masa asiri a filin kiyamah kuma ka yaye masa bakin cikin duniya da na lahira._ Allah Yasa mudace

13/09/2018

Da awa

Want your school to be the top-listed School/college in Nasarawa?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Nasarawa