Sheikh Dr Yahya Tanko

Sheikh Dr Yahya Tanko Wanan kaface ta yada Addinin Musulunci

15/07/2025
Akwai Karatun Littafin Albai’u Yau InshaAllah
14/07/2025

Akwai Karatun Littafin Albai’u Yau InshaAllah

07/07/2025

Karatun littafin Albai’u

23/06/2025

Assalamu Alaikum InshaAllah Yau litinin za’a dawo karatun littafin Albai’u da malam yake gabatarwa a masallacin Dangi Allah ya bamu ikon halarta amin

06/06/2025

Khudbar idi

06/06/2025

InshaAllah zamu kawo muku hudubar idi kai tsaye a wannan shafi mai Albarka

05/06/2025

Assalam Alaikum ana sanar da yan uwa cewa za’ayi sallar idi kardfe 8:00 a masallacin umar bn khattab wanda malam zai jagoranta InshaAllah.

05/06/2025

Alhamdulillah Allah ya dawo da malam lafiya bayan zuwa kasar India neman lafiya muna kara godewa Allah

29/03/2025

Assalamu Alaikum Ana Sanar da yan uwa cewa za’a gabatar da sallar idi karfe 8:15am a massallacin Umar Bn khattab dake Dangi Zaria road
Allah ya karbi ibadun mu Ameen

Address

Iyaka Road
Nasarawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Dr Yahya Tanko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share