Ustaz Hamid Ahmad Hammad Mubi

Ustaz Hamid Ahmad Hammad Mubi DOMIN KARANTAR WA DA FADAKARWA

13/04/2026

waye ne mai laifi:
Wanda ya yi tsokana ko wanda ya dauki mataki akan wanda yayi tsokana?

09/04/2026
22/03/2026
DALIBAN MAJLISIN SHEIKH HAMID AHMAD HAMMADSuna farin cikin gayyatar ɗaukacin al’umma zuwa wa’azi na musamman da s**a shi...
21/03/2026

DALIBAN MAJLISIN SHEIKH HAMID AHMAD HAMMAD
Suna farin cikin gayyatar ɗaukacin al’umma zuwa wa’azi na musamman da s**a shirya, wanda za a gabatar da shi kamar haka:
📅 Rana: Laraba, 06/10/1447H
🗓️ Daidai da: 25/03/2026
🕰️ Lokaci: Tsakanin Sallar Magariba da Isha’i
📍 Wuri: Masallacin Masjidul Qur’an, Maiha Road, Mubi
🎤 Taken Wa’azi:
👉 “Dalilan Tabarbarewar Tarbiyyar Matasanmu da Hanyoyin Magance Su a Mahangar Musulunci”
Muna kira ga kowa da kowa da ya halarta domin amfana da wannan muhimmin bayani.
Allah Ya sa mu dace, Ya sa ya zama mai amfani ga al’umma.

14/02/2026
13/02/2026

السلام عليكم ورحمة الله Daliban majlisin shek Hamid hamman nafirincikin gayyatan Al,umma zuwa wa'azin da tashirya za tagabatar Mai taken كيف نستقبل رمضان؟ Aran talata maizuwa 29-8_1447 Wanda yazo daidai da 17 _2_ 2026 . Atsa kanin magarib da Isha . Amasallacin imam Malik kaban .kusa da gidan Alh. Ibrahim maikarfi.

13/06/2025

Jama'a barka da Sallah

17/03/2025
17/03/2025
10/02/2025

Address

Mubi
60012

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Hamid Ahmad Hammad Mubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ustaz Hamid Ahmad Hammad Mubi:

Shortcuts

Share

Category