Sheikh Auwal Muhammad Goni Bello Mubi

Sheikh Auwal Muhammad Goni Bello Mubi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Auwal Muhammad Goni Bello Mubi, Tutor/Teacher, Mubi.
(1)

With our Imam and our teacher, the father Sheikh AbdulWahhab Abdullah.
18/08/2026

With our Imam and our teacher, the father Sheikh AbdulWahhab Abdullah.

Tare da Malamin mu,Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo
17/08/2026

Tare da Malamin mu,
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo

16/08/2026

An yi taro a Abuja mai take: "Zaman lafiya tsakanin mazauna Nigeria, duk da banbancin aqeedu da addinai" wasu na kushewa
Ina basu shawara su fito su ma su yi nasu taron da taken "kada a sauna lafiya" Idan sun isa.

31/07/2026

Wato idan ka nutsu za ka ga irin wadannan fataawa akwai jahiliyya da walakanta mace da nuna cewa su kawai "use and dump" ne, su kuma ko sun yi tafiya Basu da wannan Damar.
Mai fatwa ya na laakari ne da komai kafin ya yi ta wa wasu, ba tare da bud'awa a media ba Kamar likita ne.
Duk abinda akwai ha'inci da algush غش ka tsuke kofarta.

31/07/2026

Su kansu magabata ana auna maganganunsu da ta Allah da maaikinsa kafin a kar'ba, su ba maasumai ne ba.

31/07/2026

Rashin sanin ilimin Larabci بحق، da rashin iya researchبدقة، suna iya hana d'alibi fahimtar maganganun magabata.

28/07/2026
✅BUKIN YAYE ƊALIBAI DA S**A HADDACE ALƘUR'ANI🕌Daga Makarantar Abdullahi Bin Mas"ud Litahfizil Qur'anil Kareem, Mubi.✍️ I...
27/07/2026

✅BUKIN YAYE ƊALIBAI DA S**A HADDACE ALƘUR'ANI

🕌Daga Makarantar Abdullahi Bin Mas"ud Litahfizil Qur'anil Kareem, Mubi.

✍️ Ibrahim Abdulkarim

27/07/2026

Address

Mubi

Telephone

+2348165413523

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Auwal Muhammad Goni Bello Mubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category