Kwamitin Matasa Jibwis Mokwa Niger State

Kwamitin Matasa Jibwis Mokwa Niger State Da'awa Calling 2 Allah

KWAMITIN MATASA JIBWIS MOKWA NIGER STATEZiyarar 'yan kwamitin wa'azin Matasa na garin Mokwa karkashin jagoranci Ustaz Ra...
05/01/2020

KWAMITIN MATASA JIBWIS MOKWA NIGER STATE

Ziyarar 'yan kwamitin wa'azin Matasa na garin Mokwa karkashin jagoranci Ustaz Rabi'u Usman zuwa General Hospital Mokwa domin gaida marasa lafiya da Kuma gabatar masu abunda ya sawwaka na tallafi.

Da fatar Allah ya Kara ma wannan kwamiti albarka.

LOKUTTAN SALLAH NA WANNAN SATI DAGA MASALLACIN JIBWIS MOKWA DA KE SAWMILL. (15/SHAWWAL 1439)Asuba: 5:08 amAzahar:12:55pm...
29/06/2018

LOKUTTAN SALLAH NA WANNAN SATI DAGA MASALLACIN JIBWIS MOKWA DA KE SAWMILL. (15/SHAWWAL 1439)

Asuba: 5:08 am
Azahar:12:55pm
La'asar :4:11pm
Magriba :7:06pm
Isha'i 8:06pm

SANARWAR DAWOWA KARATUAna sanar da 'yan uwa masu halartar zaman majalisin karatu da babban malamimmu sheikh Ahmad Abdull...
27/06/2018

SANARWAR DAWOWA KARATU

Ana sanar da 'yan uwa masu halartar zaman majalisin karatu da babban malamimmu sheikh Ahmad Abdullahi yake gabatarwa a masallacin marigayi Alh Nasiru da ke nan mokwa cewa an dawo da wannan karatu bayan hutun da aka tafi na azumi.

Kai tsaye daga harabar masallacin marigayi Alh Nasiru muna sauraron Tafsir daga bakin sheikh Ahmad Abdullahi tare da ala...
10/06/2018

Kai tsaye daga harabar masallacin marigayi Alh Nasiru muna sauraron Tafsir daga bakin sheikh Ahmad Abdullahi tare da alarammansa Hafiz ishak Umar muna rokon Allah madaukakin sarki ya saka masu da alhairi.

27/04/2018

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE NA WANNAN SATI

Asuba:5:15am
Azahar:12:50pm
La,asar:3:50pm
Magriba:6:51pm
Isha,i:7:55pm.

Allah ya bada ikon kiyayewa da zuwa masallaci cikin lokaci.

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE NA WANNAN SATI(6 Rajab 1439--23/03/18).Asuba:5:35 amAzahar:1:00pmLa'asar:4:05pm...
23/03/2018

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE NA WANNAN SATI(6 Rajab 1439--23/03/18).

Asuba:5:35 am
Azahar:1:00pm
La'asar:4:05pm
Magriba:6:52pm
Isha,i 7:55pm.

Allah ya bada ikon kiyayewa da zuwa masallaci cikin lokaci.

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE NA WANNAN SATI(16/3/18).Asuba:5:47amAzahar:1:00pmLa,asar:4:09pmMagrib:6:54pmIsh...
16/03/2018

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE NA WANNAN SATI(16/3/18).

Asuba:5:47am
Azahar:1:00pm
La,asar:4:09pm
Magrib:6:54pm
Isha,i:7:55pm.

Allah ya bada ikon kiyayewa.

Live from Kutigi for state preaching of jibwis Niger state chapter.
17/02/2018

Live from Kutigi for state preaching of jibwis Niger state chapter.

17/02/2018

Wa,azin Izala na jahar neja yana gudana a nan garin Kutigi, a halin yanzu muna sauraren sheikh Abubakar Abu sumayya daga minna tare da Alaramma Khamis Dutsen kura, kuma Malam yana mana wa,azi ne akan hakikanin yanda ake son manzon Allah. Allah ya sanya albarka.

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE(9-JUMADAL ULA 1439AH)-(26/01/2018)Asuba:5:50amAzahar:1:05pmLaasar:4:05pmMagrib:...
26/01/2018

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN MOKWA DA KEWAYE(9-JUMADAL ULA 1439AH)-(26/01/2018)

Asuba:5:50am
Azahar:1:05pm
Laasar:4:05pm
Magrib:6:44pm
Ishai: 7:45pm.

Allah ya bada ikon kiyayewa da zuwa masallaci cikin lokaci.

Divisional camping of first Aid group of jibwis .
19/01/2018

Divisional camping of first Aid group of jibwis .

Address

Mokwa
912

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwamitin Matasa Jibwis Mokwa Niger State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category