Mujaheed Misau TV

Mujaheed Misau TV التجاني

GAYYATAR MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S A WƘUNGIYAR MATASAN DARIQAR TIJJANIYYA RESHEN QARAMAR HUKUMAR MISA...
26/11/2025

GAYYATAR MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S A W

ƘUNGIYAR MATASAN DARIQAR TIJJANIYYA RESHEN QARAMAR HUKUMAR MISAU (TIJJANIYYA YOUTH CO-OPRATIVE ASSOCIATION OF NIGERIA) TYCAN MISAU CHAPTER

Amadadin wannan ƙungiya mai albarka tana farin cikin gayyatar dukkanin daukacin al'umman musulmi masoya manzon Allah S A W zuwa wajen gagarumin taron mauludin fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S A W karo na biyu da zata gabatar kamar haka

Date: Friday 28/11/2025
Time: 8:00pm zuwa abunda ya sauwaƙa
Venue: Masallacin kukadi dake jikin sul'ab photography

Babban baƙo na musamman mai jawabi Digital Imam Sheikh Junaidu Abubakar Bauchi

Muna roƙon Allah yasa ayi taro lafiya atashi lafiya, Allah yakawo kowa da kowa lafiya nakusa da na nisa albarkan Annabi Muhammad S A W

Sanarwa daga Mujaheed Attijaneey Misau
Chairman TYCAN MISAU CHAPTER

26/10/2025

Duk wanda yafaɗa acikin musiba ya ambaci Allah, Allah zai yaye masa

Imam Junaidu Abubakar Bauchi



25/10/2025

Annabi Muhammad S A W yasan gaibu

Imam Junaidu Abubakar Bauchi



24/10/2025

Uƙuban Saɓon Allah

Imam Junaidu Abubakar Bauchi



24/10/2025

Zakaga abubuwa da yawa idan kana duniya

Imam Junaidu Abubakar Bauchi




23/10/2025

Sallallahu alaihi
Annabi ba irinmu bane bah

Imam Junaidu Abubakar Bauchi



22/10/2025

Kar karena saɓon Allah duk ƙan ƙantarsa!!!

Imam Junaidu Abubakar Bauchi



22/10/2025

Zaman takewar aure



10/09/2025

Sallallahu Alaihi

03/09/2025

Kar kazaci kai wanine dan Allah yamaka wata ni'ima ta rayuwa kai ba kowa bane


03/09/2025

SALALLAHU ALAIHI .

Address

Nasarawa Water Board
Misau

Telephone

+2347061320751

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujaheed Misau TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share