Assalamu alaikum jama'a kusani manzon allah (s a w)yace inni taraktu fikum mah intamassaskum bihi lam yudullukum ba adi kitabullahi wassunah dawannan nake janhakalimmu damurike qur'ani da sunnan manxon allah(s a w) wabillahittaufiq
Y Y Star Comunity Student Group Question & Answering
Education is a key to success of every life just know how to read and write you will be success
Assalamu alaikum jama'a yakamata musani wadannan shuwagabanni manzon Allah (S A W)yayi mana bayani akansu tun kafin yabar duniya yanacewa innakum satakuna ba adi asara wa umurun tunkirunaha sai sahabbai sukace meka umurtarmu dashi sai manxon Allah (s a w)yace tu'addi hakillazi alaikum wa tas alullahallazi alaikum.sanna manxon allah (s a w)yanacewa satul kauna ba'adi asara fasbiru hatta tulkauni fil khadil kausara.toh muyi hakuri mana mukoma zuwaga allah (s w)sanna munemi ladan hakurimmu wurin ubangiji (s w )wabillahil taufiqAssalamu alaikum jama'a yakamata musani wadannan shuwagabanni manzon Allah (S A W)yayi mana bayani akansu tun kafin yabar duniya yanacewa innakum satakuna ba adi asara wa umurun tunkirunaha sai sahabbai sukace meka umurtarmu dashi sai manxon Allah (s a w)yace tu'addi hakillazi alaikum wa tas alullahallazi alaikum.sanna manxon allah (s a w)yanacewa satul kauna ba'adi asara fasbiru hatta tulkauni fil khadil kausara.toh muyi hakuri mana mukoma zuwaga allah (s w)sanna munemi ladan hakurimmu wurin ubangiji (s w )wabillahil taufiq
Asllamu alaikum warahamatullah wabara katuhu dafatan kowa yana cikin koshie lafiya
Aslm jama'ar wannan group muna jan hankalinku dun allah da murinka yin posting din abinda xai amfanemu da cigaban rayuwarmu sannan inason musani munkir kiri wanna group dun tunawa da magabatammu wadanda sukayi ma addinimu hidima ire iren su malam ja'afar da irinsu albani da sauransu dan uwana kayi hakuri adukkan rana kasa hadisi guda daya na waddanna magabatan kuma insha allah xanyi kokari akullun nakawo muku hadisi daya acikin littafin umdatul hakam na babban malaminnan abdul_ganawiyu ibn abdul waheed nagode jama'a dun allah mukokarta muda gudun mawa dun tunatar juna abinda yashige mana duhu dakuma kara bunkasa aiyyukan wadannan malamai namu allah yasa mudace
02/06/2021
27/01/2018
My advice to you my friends is to love one that love your religeon
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Mariga Niger
Minna