01/07/2024
Assalamu alaikum.
A madadin ANIS Executives da advisory committee muna mika godiya ga daukacin malaman islamiyya da s**a halarci wannan gagarumar bitar da aka gabatar, Allah shi anfanar da mu gabaki daya, fatan kowa ya isa garinsa lafiya.
Muna mika godiya ta musamman ga malamai da s**a gabatar da kasidu a wannan bita:
Malam Ibrahim Bello (IBBSHM)
Dr. Bashir Ahmad Yankuzo (FUT MX).
Mutanen:
Rijau
Kontagora
Mariga
Tafa
Suleja
Shiroro
Lapai da dai sauransu, Allah shi albarka.
Ba za mu mance da IET ba domin su ba da hall kyauta ba su karbi ko sisinmu ba, Allah shi biya su da aljanna.
Mun gode! Mun gode! Mun gode!
Naku Dauda Mohammed Thabit( sakataren yaɗa labarai na Ƙungiyar ANIS)
08032114071