True love

True love

Share

My name is umar am single ,live in Danmusa

07/10/2017

Shi kadai yayi bauta Tunba shuru ba motsi ba kul ba ass ba motsi ba nishi sai Rabbida da haskenshi s.a.w ya kadaita ALLAH A ALLAH SAI DA YACE YA ISA KUMA YA YABAMAKA S.A.W .
DAYAN DA BA NABIYUN SA S.A.W
ALLAH KABAMU QAUNA DA SHAUQI ACIKIN ANNABI S.A.W

07/10/2017

Annabi muhammadu (s.a.w) shine babba masoyinmu ,ya yi mana gata tun kafin a qaqemu ,bai gusheba bayan qaqemu kuma ba zai barmu ba ran daru salam. Manzon Allah s.a.w shine wanda ya kewaye komi da komai (komi da ruwanka na Allah sha yabo da kirari,sha ado da daukaka Abban fatima ) A duk inda waninka zai bi Allah da AKWAIKA S.A.W (kalimatushshahada,sallah,azumi,zakka,hajj).sai da kayi sannan muke kuma inbaka Allah ba ya kar6a .
ALLAH KA BARMU DA ANNABI S.A.W ALFARMAR ANNABIN S.A.W

30/09/2017

ANNABI MUHAMMADU: SHINE KHAIRU KALQILLA KUMA AINAHIN RAHAMAR ALLAH (S.A.W)ALLAH KA RAYAMU DA SON SHI, KA KASHEMU HAKA SANNAN KA TASHEMU HAKA AL FARMAR SA S.A.W

06/08/2017

ALLAH KA AZURTA MU DA TSANTSAR SOYAYYAR MUHAMMADURRASULULAH S.A.W
FATAN AL KAIRI GARE KU MASOYA

05/06/2017

Allah rayamu da son Annabi ,ka kashe da son Annabi sallallahu Alaihi wasallam ,san nan ka tashe mu da son shi s.a.w Amin

02/06/2017

Jama a muqara qanqame manzon Allah s.a.w domin shine komin mu Allah ya bamu Albarkacin sa Amin

31/05/2017

Son manzo Allah arayuwar bawa a duniya ya kyauta zinari ko wata dukiya Allah ka Azurtamu da son manZON ALLAH S.A.W

Want your school to be the top-listed School/college in Maryland?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Maryland
100211