Kadauri.

Kadauri. In the name of Allah the benefecient,The most mercifull.
(1)

Governorpship Election:Kadauri Primary School: PU: 10/08/012.AA:01 ADP:02 APC: 42 APGA: 02 LP: 01 NRM: 02 PDP: 225YPP: 6
19/03/2023

Governorpship Election:

Kadauri Primary School: PU: 10/08/012.

AA:01

ADP:02

APC: 42

APGA: 02

LP: 01

NRM: 02

PDP: 225

YPP: 6

21/10/2021

Alhamdulillah,bayan shafe kusan watanni 4 babu wutar lantarki a Kadauri sanadiyar lalacewar Transifoma,Allah ya kaddari dawowarta a jiya biyo bayan kokarin mutanen gari.

14/02/2021

A madadin daukacin Al'ummar garin Kadauri, muna mika sakon ta'aziyya da jaje ga mutanen garin Jabaka akan Ibtila'in harin Yan Bindiga da ya auku jiya da Daddare.

Allah ya jikan Ashiru da Dr. Sani Usman Dantsoho ya gafarta masu ya kuma baiwa iyalansu hakurin wannan rashi, su kuma matan Alhaji Abu Zaki da aka yi garkuwa da su Allah ya amintar dasu ya karesu ya kuma dawo muna dasu cikin koshin lafiya, Ameen.

Assalamu alaikum jama'a dan Allah muna bada cigiyar wannan yaro mai suna Mansur ya batane agarin Nasarawa Mailayi inda a...
10/02/2021

Assalamu alaikum jama'a dan Allah muna bada cigiyar wannan yaro mai suna Mansur ya batane agarin Nasarawa Mailayi inda aka kaishi Makarantar Allo ya bace tun ranar litinin lokacin da ya fito zuwa wajen bara har yanzu ba'a ganshiba, don haka muke rokon jama'a duk wanda Allah yasa ya ganshi ya taimaka ya kaishi makarantar Mal.ISAH NASARAWA MAILAYI, OFISHIN YAN SANDA MAFI KUSA ko akira wadannan lambobin,08161508514,081344114084,08036859127,07062988447 dafatan Allah yasa mudace, Amin.

 "Wallahi yakamata Gwamnati ta tausaya  muna, da daddare mu kasa kwana saboda tsoron barayi kuma da rana wurin neman abi...
24/11/2020


"Wallahi yakamata Gwamnati ta tausaya muna, da daddare mu kasa kwana saboda tsoron barayi kuma da rana wurin neman abincinmu mu ta waige-waige don gudun kar Sojoji su kamama mu"

-Aminu Aliyu Kadauri.

16/10/2020

Ibrahim makau Kadauri:

SHARHI AKAN TALAKAWAN JIHAR ZAMFARA:

Hakika wannan jiha tazamfara na cikin rudani Wanda idan mukayi la akari da wasu hare hare dake faruwa a wasu kwauyuka na wannan jiha Wanda Babu wasu matakai saidai jajantawa da ake muna dabamu tallafi Wanda agaskiya wannan tallafi ba zai iya cere muna radadi na rasa dukiyoyin mu ko rayukan Yan uwanmuba.

Inda mukayi nazari jihar zamfara jihace Mai dinbin arziki da albarkatun kasa Kuma wannan arziki da albarkatun kasa Kashi tasa in cikin dari akauye yake wannan shiyasa wadannan hare hare s**a fiyawa akauyuka Kuma kauye muke zaben Yan siyasa domin komuna samun saukin wannana matsala.

Sai gashi ankyailemu Babu wani dadi ko Romo da muka samu ga wannan siyasa Sai tashe tashen hankulla damuke fama dashi cikin wannan jiha tazamfara da wuya akwana bakaji ance barayi sunje wani kauyeba Kuma Babu wani mataki da wannan gonnati ta dauka Sai dai idan ankore muna bisashe ko ankashe wani amuna jaje

Wanda wudannan kudade da ake biyan wudanda s**a wakilci gonnati zuwa wannan jaje ya ishi ayi maganin wannan matsala ta tsaro na jihar zamfara .

Hakika Yan uwana idan zamu waye muwaye wannan karni da muke ciki talaka baida wani yanci awannan jiha tazamfara koyaushe wayannan Yan siyasa basusan damuwar talakaba aa saidai nawa zantara gada yayana suwala basa taba duba da wahalar da Yan kauye suke ciki,. Wayyo talakan zamfara kana cikin wani hali,

Wanda Allah shidai yasan abunda ke boye cikin gida bakowabane zai Gane girman allurar dake cikin taiku Sai Allah da ma aikinsa wato Muhammad rasulallah , ( S A W)

Ya Allah kana gani, kanaji, Allah kabimuna hakken mu ga wasu tsirarru wudan da basufi karfinka ba kadai ara masu lokaci Wanda suke amfani dashi suna zaluntar bayinka.

(Write by Ibrahim
Makau kadauri Wanda bana tsoro bare shakka nasan Allah shike gatana Kuma Shi zaikareni aduk inda nake.)

Oh Allah save Muslim of
05/09/2017

Oh Allah save Muslim of

18/06/2017

MashaAllah 23th Of Ramadan

11/06/2017

"Inna salatu tanha anil fahasha'i walmunkar"
"Lalle sallah tana Hana yin Alfasha da abun ki." Yaku bayin Allah mu rike sallah domin samun rabauta a ranar Al-Qiyama.

Address

Kadauri, Sokoto Road
Maru
38624691

Telephone

+2347062988447

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kadauri. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share